Abstract Wikipedia/Wikifunctions logo concept/Vote message/ha
Appearance
Hello. Ku taimaka a zaɓar fasalin siffar logo ta sabuwar Wikifunctions wiki. Zaɓe a fara a yau kuma zai gudana har makonni biyu. Idan kuna son shiga ciki, toh ku shiga dan samun bayani da yin zaɓe yanzu a meta wiki. Thank you! --Quiddity (WMF)