Zabe a Majalisar Kasashen Turai, 2018
Appearance
Outdated translations are marked like this.
In other languages
Ilimi yana bukatar lura ta mussamman kan hallin mallaka game da yanar gizo
Wani sabon kudirin doka a Tarayyar Turai yana barazana ga yancinmu na hada ilimi
A rana 5 ga watan Yuli, a majalisar Tarayya Turai zasu kada kuri'a akan ko su amince da wani sabon kudurin doka akan hakkin mallaka, kudurin ya samu rashinngoyon baya daga dumbin kungiyoyin sa kai da su kan su wasu daga cikin 'yan majalisar.
Fun shekarar 2013, feasible proposals, such as the extension of freedom of panorama
The Legal Affairs committee on June 20 has instead decided to proceed with measures which will further fragment the Internet and cage millions of citizens within the limits of upload filters and preemptive authorisation by few big players.
Mun imanin cewa kowanne dan nasa yana da damar fadin albarkacin bakinsa akan wannan kudirin doka.
Muna kira ga dukkan yanzu majalisar Tarayyar Turai da kada suba wannan kuduri goyon baya
[https://changecopyright.org/ ]
(ko kuma ku rubuta akan shafukan su na yanar gizo)
#SaveYourInternet
(Hoton EP strasbourg daga Alfredovic, 2010, Lasisin Creative Commons BY-SA.)