Template:Affiliate recognition pause notice 2025/ha
Appearance
| A matsayin wani bangare na yunkurin karfafa jagoranci gidauniya da kuma inganta tallafi ga kungiyoyi, da kuma Kwamitin kula da Kungiyoyi, bayan cikakken bincike da kuma tattaunawa, mun amince da tsayar da amincewa da sababbin Kungiyoyi (user groups), Chaptoci, da Manyan Kungiyoyi (thematic organizations) har zuwa March 31, 2026. Kara karantawa game da wannan dakatarwa a nan. |