Babbar Jami'ar Gidauniyar Wikimedia/Ziyara da Sauraron Maryana

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Outdated translations are marked like this.


Puzzles and Priorities | Reflections from Maryana’s Listening Tour
Maryana Iskander, Babbar Jami'ar Gidauniyar Wikimedia (CEO)
A wonderful welcome from Nigeria
A welcome message from Wikimedia Norway

Gidauniyar Wikimedia Foundation ta naɗa Maryana Iskander a matsayin Babbar Jami'ar Gidauniyar Wikimedia Foundation. A takardar gabatarwa da Maryana ta gabatarwa gidauniyar, tace "aiki na na farko shine saurare tare da neman hanyar fahimta."

A matsayin wani ɓangare na wannan alƙawarin, Maryana zata gudanar da rangadin sauraro na gidauniya na Wikimedia. Za ta sadu da masu ba da gudummawa, masu alaƙa, masu ba da gudummawa, abokan tarayya da ma'aikata. Tana son jin ta bakin duk mai sha'awar raba kai tsaye da ita tun kafin ta shiga gidauniyar Wikimedia a hukumance a watan Janairu 2022.

December 2021 update

Since commencing the Listening Tour in September 2021, Maryana has had close to 300 individual and small group conversations with volunteers, affiliate leaders and staff, and former and current staff of the Wikimedia Foundation. She has attended 17 community-organized events bringing together close to 800 community members from around the world. Maryana plans on sharing reflections from the Listening Tour after formally assuming her role as the Chief Executive Officer of the Wikimedia Foundation in January 2022. And even though the Listening Tour has wrapped up for 2021, conversations will continue in 2022 and people are warmly invited to continue to share their views with Maryana. Please see below.

Tambayoyi daga Maryana

Tambayoyi?

Maryama na da sha'awa ga dukkan mabanbanta na gani daga al'umomin mu. Ta tayi kowa da kowa:

  • Me kake tunani: a game da ƙiduri, manufofi, tasiri, dabara da kuma yadda muke da alaƙa da sauran duniya? Me kuke tunani game da hanyoyinmu na yanzu da na gaba na aiki da cimma burinmu?
  • Menene bayanai, bincike da shaida kuma suke gaya mana game da hangen nesa, manufa, tasiri, dabarunmu da yadda muke alaƙa da sauran duniya? Ta yaya wannan yake daidai ko ya bambanta da abin da kuke tunani?
  • Me ya baku ƙwarin gwuiwa a matakin sirri don ba da gudummawa ga ayyukanku da shiga cikin al'ummomin ku

Raba mahangar ka

A baya ga ziyarar sauraron Maryama, za ku iya tuntuɓar ta ta hanyoyi da yawa don raba ra'ayoyin ku.

  • Kai tsaye ta imail a miskander@wikimedia.org.
  • A wiki, domin barin saƙo a kowanne harshe a wannan shafin tattaunawar. Jami'in Gidauniya zai tsallakar da saƙonnin ga Maryana.
  • Shiga ɗaya daga kowanne taro da aka lisafta a ƙasa.

Kasance da Maryana a taro

Ana ƙara taruka a kowanne lokaci saboda haka saki jiki ka duba wannan shafin domin ƙarin bayani.

Idan kana da sha'awa ta gaiyatar Maryana a taro to ka yi imail movementcomms@wikimedia.org sannan zamu duba yiwuwar haka idan da dama. Daure ka sani Maryana tana ƙoƙarin ta haɗu da mutane iyakar iyawar ta amma bata da damar iya halartar dukkan taruka da aka gaiyace ta a irin wannan lokaci.

Suna Kwanan wata da lokaci (dukkan lokuta a UTC) Relevant links
Taro da Wikimedia ta Afrika ta Kudu Talata, 21 Satumba 2021 An kammala
Taron shekara shekara na Wikimedia ta Afrika ta Kudu Asabar, 25 Satumba 2021 An kammala
Taron yanar gizo tare da Manyan Masu Ba da Taimako 22 Satumba, 13 Oktoba da 9 Nuwamba An aike da gaiyatar kai tsaye ga ƙungiyoyi.
Harshen Jamusanci WikiCon 2021 Asabar Oktoba 2, 14:00-15:00 UTC Shiri
Taro da cross-section of User Groups
  • LGBT+
  • AfroCrowd
  • WikiMujeres
  • WikiWomen
Alhamis, Oktoba 7 An aike da gaiyatar kai tsaye ga ƙungiyoyi.
ESEAP asalin taron wata wata Asabar Oktoba 9, 07:00 UTC Shafin taro
Babban taron Wiki na Arewacin Amirka Lahadi Oktoba 10, 15:45 UTC Shiri da rijista

Video recording (YouTube)

WikiArabia Juma'a Oktoba 15, 11:30 UTC Shiri da rijista

Video recording (YouTube)

Tattaunawa da kwamitin zartarwa na Gidauniyar Wikimedia - Ɓangaren Kwamitin harkokin Al'umma Laraba Oktoba 20, 11:00 UTC rijistar shiri
Wikidata Con Lahadi Oktoba 30, 16:00 UTC Shiri da rijista
Wiki Indaba Juma'a Nuwamba 5, za'a tabbatar da lokacin. Shiri da rijista

Video recording (YouTube)

Wikimedia CEE (Tsakiya da Gabashin Turai) Juma'a Nuwamba 5, za'a tabbatar da lokacin. Shiri da rijista
WikiNaija Saturday November 6, 09:00 UTC. The bimonthly meeting of Wikimedia communities in Nigeria

A welcome video for Maryana

Language diversity and Wiki projects, organized by Wikitongues Tuesday November 10, 15:00 UTC Program
Conversation with Spanish and Portuguese-speaking communities Friday November 12, 18:30-20:00 UTC. Video recording
Wikisource 18th Birthday Celebrations Wednesday November 24, 13:30 UTC Agenda and Registration
MediaWiki Stakeholders Group Wednesday November 24, 15:00 UTC MWStake Event details

Video recording

WikiConvention francophone Post-Conférence: Thursday November 25, 15:30 UTC Shiri da rijista
Final Open Call in 2021, hosted by CIS-A2K Friday November 26, 13:30

The final stop of the Listening Tour in 2021 hosted by CIS-A2K.

Video recording

Event information