Shafukan Wikipedia Masu Buƙatar Hotuna 2025
Wikipedia Pages Wanting Photos 2025 |
| Home | Participating Communities | Organizing Team | Participate | Results | Resources | FAQ & Campaign Rules |
Wikipedia Pages Wanting Photos (WPWP) is an annual campaign where Wikipedia editors across the world, Wikipedia language projects and communities add photos to Wikipedia articles lacking photos. This is to promote the use of digital media files collected from various Wikimedia photography contests, photowalks organized by the Wikimedia community, on Wikipedia article pages. Photos help to grasp the reader's attention better than a wall of text, illustrate content, and make the article more instructive and engaging for readers.
Dubban hotuna ne aka ba da gudunmawa da aka kuma tara a Wikimedia Commons ta hanyar shirye-shiryen wayar da kai daban-daban, yawon ɗaukar hoto da kuma gasa, ciki har da manyan gasar daukar hoto na duniya irin su Wiki Loves Monuments, Wiki Loves Africa, Wiki Loves Earth, Wiki Loves Folklore, da sauransu. Duk da haka, kaɗan daga cikin waɗannan hotuna ne ake amfani da su a cikin makalolin Wikipedia. A yau, Wikimedia Commons na dauke da miliyoyin hotuna, amma ƙaramin yanki ne kawai daga cikin su ake amfani da su a shafukan makalolin Wikipedia. Wannan babban gibi ne wanda wannan aiki ke ƙoƙarin cikewa.
Yadda zaku shiga gasar
Kafin shiga, yana da mahimmanci a karanta umarnin shiga da dokoki da ke ƙasa gaba ɗaya. Rashin yin hakan na iya haifar da rashin cancanta.
Check whether you're eligible. Eligibility rules were revised in the 2023 edition and participants are required to have a User account that's at least a year old to be able to participate. Sign in if you are already registered on any Wikimedia project. The list of all languages of Wikipedia can be found here: one account can be used on all different language versions.
Nemo maƙala mau buƙatar hoto. Akwai hanyoyi da dama na yin haka. Ga wasu hanyoyin a nan
Nemi hoto da ya dace a Commons. Nema hoto ta amfani da sunan da ya dace ko rukuni. Akwai hanyoyi da dama na yin hakan. Duba wannan sauƙaƙaɗɗen jagorar amfani da hotuna. Ga ƙarin shawarwari nan. Don Allah a lura cewa manufar saka hoto ita ce ƙara fahimtar masu karatu game da batun da ake magana akai a cikin makala, galibi ta hanyar nuna mutane, abubuwa, ayyuka ko ra’ayoyi da aka bayyana a cikin makalar. Dole ne sashen da ya shafi hoton ya kasance a bayyane kuma a tsakiyar hoton. Hotunan dole ne su kasance masu muhimmanci kuma masu alaka da batun da ake magana akai, ba wai kawai na ado ba.
A shafin makala, nemo wani sashe da hoton zai dace da shi kuma zai taimaka wa mai karatu wajen fahimtar batun. Danna Edit, sannan ka saka hoton, kuma ka sanya taƙaitaccen bayani da ke bayyana abin da hoton ke nuna wa a cikin makalar. Yi amfani da hotuna masu inganci mafi kyau da ake da su. Kada a yi amfani da hotuna marasa kyau—irin su masu duhu ko kuma marasa bayyana sosai; waɗanda batun ya yi ƙanƙanta a ciki, ko an ɓoye cikin cunkoso, ko kuma waɗanda ba su bayyana sosai—sai dai idan babu wani zaɓi. Ka yi tunani sosai kan waɗanne hotuna suka fi dacewa wajen bayyana batun makalar. DOLEN KA bayar da taƙaitaccen bayanin gyara (edit summary) a kan duk wani gyara da ka yi, ka danna "Preview" domin duba yadda zai fito sannan kayi gyaran da ya dace. Ka haɗa da alamar hashtag #WPWP a cikin bayanin gyara na duk makalolin da ka inganta da hotuna. Daga nan sai ka danna "Publish changes". Don ƙarin bayani, duba: Jagora kan yadda ake amfani da Hashtag na WPWP Campaign
Don Allah ku yi la'akari da tsarin hoto! Idan za ku ƙara hotuna zuwa infoboxes a cikin labarai, haɗin yana da sauƙin gaske - kawai sunan fayil, don haka maimakon [[File:Obamas at church on Inauguration Day 2013.jpg|thumb|The Obamas worship at [[African Methodist Episcopal Church]] in Washington, D.C., January 2013]]kawai bugaThe Obamas at church on Inauguration Day 2013.jpg.
Syntax na files tare da gajeren bayani

Misali na asali (samar da hoton da ke dama):
[[File:Siberian Husky pho.jpg|thumb|alt=Wani farin kare a cikin rigar yana wasa da wani saurayi |Wani Siberian Husky da aka yi amfani da shi azaman dabba]]
- $1 Sunan hoton dole ya zama daidai (harda manyan wasali, ƙaidojin rubutu da tazara) kuma dole ya kasance yana da extension $2, $3 ko da wasunsu. ($4 da $5 suna aiki ɗaya.) Idan Wikipedia da Wikimedia Commons duka suna da hoto mai suna iri ɗaya, to na Wikipedia shine zai hau kan muƙalar.
- Ana buƙatar yatsan hannu a mafi yawan lokuta
- em Alt text ana sanya shine ga waɗanda basa iya ganin hoton; ba kamar gajeren bayann hoto ba, shi yana bayani ne game da surar hoton . Dole ya dace da sharuddan accessibility kuma yayi nuni da shahararrun bukukuwa, mutane da sauran abubuwa.
Giyar Siberian Husky ana amfani da ita amatsayin dabbacaption shike zuwa a ƙarshe, kuma yana bada ma'ana ko muhimmanci ga hoto.
Duba en:WP:Extended image syntax dan ƙarin bayanin abubuwa. Idan hoton bai bayyana ba bayan ka duba sunan, zai iya zama saboda an hana amfani da shi.
- For contributors to Wikidata, join the dashboard to allow your contributions be tracked. See the Outreach Dashboard
Ka'idojin gasa
Dole ne a yi amfani da hotuna a kan labaran Wikipedia tsakanin 1 ga Yuli zuwa 31 ga Agusta 2025. |
Babu iyaka ga yawan fayilolin da mutum zai iya amfani da su. Sai dai, akwai rukuni-rukuni daban-daban na kyaututtuka (duba ƙasa). Duk da haka, kada a bata tsarin makalolin Wikipedia da hotuna. A saka hoto ne kawai a cikin makala wadda ba ta da hoto. |
Dole ne a wallafa hoton a ƙarƙashin lasisin amfani na kyauta ko kuma a matsayin mallakar jama'a (public domain). Lasisin da ake iya amfani da su sun haɗa da CC-BY-SA, CC-BY, da CC0. |
Masu shiga gasar sai sun kasance sunyi rijistan account akan kowa ce Wikimedia project. Shiga akwati ko Kirkira akwati a Wikipedia (Zaku iya kirkiran account a kowace harshe ta Wikipedia, dan amfani a taku WP da sauran dukkanin Wikimedia projects). Jerin dukkanin harsunan Wikipedia za'a iya samun su a nan. |
'Ba a da bukatar hotuna marasa inganci ko kuma marasa kyawu'
|
Wanda ya shiga gasa dole yasa hashtag $1 a gajeren bayanin gyara ga duk articles din daya sama hoto, misali "Kyautata mukala da hoto" $1. Kada ku sanya hashtag ($1) a cikin mukalar. Ku duba Guide on how to use WPWP Campaign Hashtags |
Ya kuke son shiga #WPWP?
An tsara wannan ɓangaren don ya dace da matakin shiga cikin WPWP. Danna maɓallan da ke ƙasa don gano hanyoyin shiga.
Jadawalin Gasa
- Ranar fara gasa: 1 ga July, 2022
- Ranar karshen gasa: 31 ga Augusta, 2022
- Sanar da Sakamako: 7 ga Oktoba, 2024
Kyautukan a gasar kasa da kasa
- Babban Ɗan Gudunmawar Ƙasa – Ana ba da shi ga ƙungiyar ƙasa mafi ƙwazo (ta yawan gudunmawa ko tasiri).; Wikimedia Nigeria UserGroup
- Mafi Kyawun Kamfen Ƙungiya da Aka Shirya Lafiya: Ga ƙungiyar cikin gida da ta fi dacewa wajen tsara aiki, isar da saƙo, da gudanar da taruka.; PhilWiki Community
- Zakaran Harshen da Ba a Fiye Wakilta ba: Ga masu amfani da ke bayar da gudunmawa ta hanyar ƙara hotuna masu inganci, masu bayyana sosai, kuma masu mahimmanci a Wikipediyoyin da ke cikin ƙananan harsuna.; Derk29
- Zakaran Harshen da Ba a Fiye Wakilta ba: Ga masu amfani da ke bayar da gudunmawa ta hanyar ƙara hotuna masu inganci, masu bayyana sosai, kuma masu mahimmanci a Wikipediyoyin da ke cikin ƙananan harsuna.
- Babban Ɗan Gudunmawa ga Wikipedia: Ga masu amfani da ke bayar da gudunmawa ta hanyar ƙara hotuna masu mahimmanci, masu kyau da bayani a sarari, kuma masu inganci ga Wikipedia.; Nikolina Šepić
- Top contributor to Wikipedia (audio): For a user contributing highly relevant, well-captioned, high-resolution audios to Wikipedia; Sumita Roy Dutta
- Top contributor to Wikipedia (video): For a user contributing highly relevant, well-captioned, high-resolution videos to Wikipedia; Goutam1962
Mafi kyawun Sabon (Asusun Edita da aka kirkira a watan Yulin 2025): Ga masu amfani da ke ba da gudummawa sosai, hotuna masu kyau ga Wikipedia ko WikidataInvalid category: New editors were not eligible- Godiya ta Musamman: Ga masu amfani da ke bayar da gudunmawa ta hanyar ƙara hotuna masu mahimmanci, masu bayani a sarari, kuma masu inganci ga Wikipedia a matsayin ɓangare na wannan kamfen tun daga shekara ta 2020.; Goutam1962
- Women and LGBT+ Contributor special award: For a user contributing highly relevant, well-captioned, high-resolution images to women and LGBT+ related articles; Goutam1962. For this category, add #WLGBT as part of your edit summary. Contributions not tracked with #WLGBT would not be considered.