Tsarin Gudanarwa na Bai-ɗaya/Lokacin sabuntawa

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Universal Code of Conduct/Timeline Update and the translation is 100% complete.

Lokacin sabuntawa

Barkan mu, a Kwanan nan Kwamitin Amintattu suka amince da lokutan cigaba da aiwatarwa na matakin da ake akan tabbatar da UCoC - Dubawa ga Jagororin da ake son Tursasawa. Anan kasa akwai taƙaitaccen bayanai; yi ƙoƙarin duba cikakken lokutan dan ƙarin bayani.

  • A Satumba: Duk wani dubiya da za'a fitar akan wannan bayanan za'a wallafa su akan Meta kuma za'a buɗe dan sake dubawa.
  • Oktoba/Nuwamba: Bayan gama dubawa, Kwamiti ɗin zai haɗa sauye sauyen ƙarshe akan wannan bayanan da al'umma suka bayar.
  • Janairu 2023: Jagororin Tursasawa da aka riga aka duba za kuma a ƙara turo su dan zaɓe. Wannan an shirya yi a Janairu na 2023.

Tawagar aikin UCoC da Kwamitin masu Dubawa suna jinjina lokaci da ƙoƙarin da masu taimakawa suke bayarwa wurin ganin Jagororin sun zama masu amfani ga al'ummomin mu. Patrick Earley (WMF) (talk) 18:38, 29 June 2022 (UTC)[reply]