User:Yusuf Sa'adu

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Jump to navigation Jump to search

Yusuf Sa'adu an haife ni a 09/06/1995 a garin Mahuta dake ƙaramar hukumar Dandume a Jihar Katsina, Yusuf shi ne suna na amman na kira na da Abba Sa'ad Mahuta.

Karatu[edit]

Nayi makarantar primary da secondary a garin Mahuta inda yanzun nake cigaba da karatun NCE a Maslaha collage funtua