Leadership Development Working Group/Participate/Sanarwa

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Leadership Development Working Group/Participate/Announcement and the translation is 100% complete.

Leadership Development Working Group: Nema shiga ciki! (14 Maris zuwa 10 Afrilu 2022)

Kuna iya samun wannan shafi an fassara ta zuwa wasu harsunan a Meta-wiki.

Barka dai kowa da kowa,

Mungode wa kowa da ya samu kasancewa acikin bayar da martani na Leadership Development Working Group. Taƙaitaccen martanin za'a iya samun sa a Meta-wiki. Wannan martanin za'a yaɗa ga masu aikin dan sanin aikin da zasu gudanar. Lokacin neman buƙatar shiga cikin masu aikin yanzu a buɗe yake kuma za'a rufe ne a Afrilu 10, 2022. Ku bibiyi bayanai game da masu aikin, ku yaɗa tare da al'ummar ku da zasu so hakan, kuma ku nema shiga ciki idan kuna so.

Godiya gare ku.

Daga Ƙungiyar Cigaban Al'umma.