Jump to content

Tsarin Dokan Tafiyar/Kwamitin yin daftari/Sanarwa - Tunasarwar kuri'un rattabawa (al'ummomi)

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Outdated translations are marked like this.

Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don tabbatar da Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Please help translate to your language

Barka kowa da kowa,

Wannan tunatarwa ce cewa idan har yanzu ba ku kada kuri'a kan rattabawa da daftarin Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia ta karshe, da fatan za a yi haka nan da 9 ga Yuli, 2024 da karfe 23:59 UTC.

Kuna iya karanta rubutu na ƙarshe na Tsarin Dokan Tafiyar Wikimedia a cikin harshenku. Bayan haka, duba ko kun cancanci yin zabe. Idan kun cancanci, jefa kuri'ar ku akan [LINK SecurePoll].

A madadin Hukumar Zabe ta Kundi,