User:Mab.black
Appearance
Sunana Mahamane Moutari, ana kira na da Muktar. An haifeni a Maradi (Nijar). Ni dalibin digirin digirgir kan fannin tattalin Arziki wano "Economics". Nayi kusan dukkanın karatun jami'a na a kasar Turkiyya. Ina alfahari ne da yarena na Hausa da kuma nahiyar mu ta Afirka.
| — Wikimedian ♂ — | ||
| Name | Mahamane Moutari Abdou Baoua | |
|---|---|---|
| Born | Maradi | |
| Current location | Konya, Turkey | |
| Languages | Hausa, French, English, Turkish | |
| Contact info | ||
| Website | http://www.moutari.weebly.com/ | |
| https://twitter.com/MoutariAbdou9 | ||
