Jump to content

Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Tattaunawa/Gayyata ta Mahukunta Q&A 2023

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Universal Code of Conduct/Conversations/Panel Q&A 2023 Invitation and the translation is 100% complete.

Ƙungiyar Amintattun Gidauniyar Wikimedia da Manufofin Tsaro suna miƙa gayyata ta musamman ga al'ummar [] don halartar taron tattaunawa tare da membobin al'umma kan Ka'idodin Aiwatar da UCoC da Kuri'ar Rattabawa mai zuwa a ranar 15 ga Janairu, 2023 a UTC.

Wannan taron an yi niyya ne musamman ga ƙanana/matsakaicin al'ummomi kamar naku waɗanda wakilcin ku a zaɓe mai zuwa yana da matukar mahimmanci don samun wakilcin ra'ayoyinku da abubuwan da kuke so a cikin ƙuri'ar. Wannan taron zai ba ku mahimman bayanan da kuke buƙata don ƙarfafa ku da shirye-shiryen jefa ƙuri'a, don haka ku halarci ku yada kalmar.

Kuna iya yin rajista akan Meta ko isa ga imel ucocproject@wikimedia.org idan kuna son halarta

Ana farawa a cikin sa'a guda.