Jump to content

Wikimedia Foundation elections/2021/2021-06-09/Call for Candidates/Short/ha

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2021/2021-06-09/Call for Candidates/Short and the translation is 100% complete.

The election ended 31 Agusta 2021. No more votes will be accepted.
The results were announced on 7 Satumba 2021. Please consider submitting any feedback regarding the 2021 election on the elections' post analysis page.

2021 Board Elections
Main Page
Candidates
Voting information
Single Transferable Vote
Results
Discussions
FAQ
Questions
Organization
Translation
Documentation
Wannan akwatin: Duba · Tattaunawa · Sauyi

Zaɓen 2021 na Kwamitin Amintattu zai zo jim kaɗan. Ƴantakarkaru daga al'ummu ne ake son su cike guraben.

Kwamitin Amintattu na Wikimedia Foundation ce keda dubi ga ayyukan da Wikimedia Foundation keyi. Amintattu na community da zaɓaɓɓun amintattu sune zasu haɗe su bada kwamitin amintattu. Kowane amintacce zai yi aiki na tsawon shekaru uku. Al'ummu na Wikimedia suna da damar zaɓen amintattu al'umma.

Masu taimakawa na Wikimedia zasu yi zaɓen cike gurabe huɗu na kwamitin a 2021. Wannan dama ce na inganta wakilci, banbantaka, da ƙwarewar kwamitin amatsayin su na ƙungiya.

Wanene ka iya kasancewa ɗan takara? Shin zaku iya kasancewa ƴa takara? Sama ƙarin bayani a shafin neman zama ɗan takara.

Mungode da taimakon ku,

Kwamitin Amintattu na Wikimedia Foundation