Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Sanar da sakamakon wucen gadin zaɓukan Al'umma na Kwamitin Amintattu na 2022

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Sanar da sakamakon wucen gadin zaɓukan Al'umma na Kwamitin Amintattu na 2022

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki.

Barka kowa da kowa,

Mun gode wa kowa da ya kasance a cikin gudanar da Zaɓen Kwamitin Amintattu na 2022. Shigar ku ya sanya zaunar da amintattun da al'umma suke so shiga cikin Kwamitin Amintattu Gidauniyar Wikimedia.

Waɗannan su ne sakamakon wucen gadin zaɓukan Al'umma na zaɓen Kwamitin Amintattu na 2022:

Kuna iya ganin ƙarin bayani akan Sakamakon da Ƙididdiga na zaɓen Kwamitin.

Hukumar za ta kammala nazarin ’yan takarar da suka fi kada kuri’a, ciki har da gudanar da tantance bayanan. Hukumar ta shirya nada sabbin amintattu a taron ta na watan Disamba.

Da alkhairi,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci (Movement Strategy and Governance)

Wannan saƙon an aika shi ne a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka