Jump to content

Universal Code of Conduct/Coordinating Committee/Charter/Voting/Translations/ha

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Universal Code of Conduct/Coordinating Committee/Charter/Voting/Translations and the translation is 100% complete.
Universal Code of Conduct

This page coordinates translation of the Universal Code of Conduct Coordinating Committee charter poll question.

Zaɓe

Eh

A'a

Tambaya

Shin kuna goyon bayan rattabawar da kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa?

Wannan kuri'ar wani bangare ne na gudanar da rattabawa da kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa. Gabatar da kuri'ar ku a kasa. Don ƙarin bayani, koma zuwa the voter help page akan Meta-Wiki.

Da fatan za a zaɓi "a'a" ko "eh". Kuri'un da ba "a'a" ko "eh" da aka zaɓa ba za su kasance cikin ƙidayar ƙarshe ba.

Idan kuna da damuwa game da kundin, da fatan za a nuna sashe ko sassan da ke da damuwa da abin da ke damun ku. Maganar za ta kasance a fili. Don Allah kar a ba da bayanan sirri a cikin maganganunku. Mun gode.

Other material

  • title: Rattabawa na Kundin ta Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa
  • jumptext: Za'a gudanar da zaɓen ne a tsakiyar Wiki. A danna madanni dake kasa don komawa shafin zaɓen. Kuma ku sane cewa idan kukayi zaɓen, Za'a tattara wasu bayanai naku kamar adireshin IP ɗinkh da wakili na'urar mai amfani don bada dama ga masu bincike wajen tabbatar da inganci zaɓen. Za'a goge waɗannan baya ai bayan kwanaki casa'in (90) bayan kammala zaɓen sannan masu bincike da ma'akatun zaɓen ne kaɗa zasu iya ganin wannan bayani.
  • returntext: Aikin Gamayyar Tsarin Gudanarwa
  • unqualifiederror: Muna mai neman afuwa, amma Baku cikin jerin waɗanda suka cancanci yin zaɓe ba. Da fatan za a ziyarci the voter help page don neman ƙarin bayani akan cacantuwar yin zaɓe da kuma bayani akan yadda za'a sanya ku a cikin jerin waɗanda suka cancanci yin zaɓen.