VisualEditor/Wasikanlabarai/2022/Augusta

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page VisualEditor/Newsletter/2022/August and the translation is 100% complete.

Editing news 2022 #2

Karanta wannan a wani harshenJerin masu bita na wannan wasikanlabaran a harsuna daban daban

Jadawali mai nuna mintuna 90 na lokacin yin martani ba tare da sabon abin aiki ba da mintuna 39 na lokacin yin martani da abin aiki
Maballin [subscribe] na takaita lokacin martani.

Sabon maɓallin [subscribe] na sanar da mutum sanda wani ya bada amsa ga sharhin su. Yana taimakon sabbin zuwa samun amsoshi ga tambayoyin su. Mutane na bada amsa da wuri. Zaka iya karanta rehoton. Tawagar masu yin gyara na sauya wannan abin aiki ya fara aiki ga kowa. Zaku iya kashe shi a cikin zaɓuɓɓukan ku.

Whatamidoing (WMF) (talk)