Binciken fata na Al'umma 2022

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Community Wishlist Survey 2022 and the translation is 75% complete.

For the 2023 Wishlist see: Binciken fata na Al'umma 2023

2022

Menene Binciken Jerin Fatan Al'umma?

Binciken fata na Al'umma bincike ne na shekara-shekara wanda ke ba masu ba da gudummawa
zuwa ayyukan Wikimedia damar ba da shawara da jefa kuri'a don kayan aiki da haɓaka dandamali.

Tsara

Dukkanin matakai na survey zai fara da gamawa a 18:00 UTC.

Phase 1
10 Janairu – 23 Janairu 2022

Miƙa, tattauna da sake karanta buƙatun

Phase 2
17 Janairu – 28 Janairu 2022

Community Tech ne ke dubawa da shirya buƙatuttukan

Phase 3
28 Janairu – 11 Faburairu 2022

Kaɗan ƙuri'a akan buƙatuttuka

Phase 4
15 Faburairu 2022

An sanar da sakamakoResults

Resources

Yadda za a taimake mu
Kuna iya yin wasu abubuwa ban da ƙaddamar da shawarwari da jefa ƙuri'a
Yadda ake ƙirƙirar tsari mai kyau
Waɗannan shawarwari za su taimaka muku yin tsari mai nasara
Duba bugu na baya
Ƙara koyo game da abin da muka gina muku
Dubi ko mu waye
Karanta game da ƙungiyarmu da yadda muke aiki