Fasaha/Labarai/2021/47
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 47 (Litinin 22 Nuwamba 2021) | Na gaba |
Da ɗumi ɗumi labaran fasaha daga ƙungiyar fasaha ta al'ummar Wikimedia. Ku sanar da wasu akan waɗannan sauye-sauyen. Ba dukkanin sauye-sauyen bane zasu shafe ku. Fassarori an tanadar.
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- Babu wani sabon MediaWiki a wannan mako.
- Template mai sanya tattaunawa na VisualEditor da kuma ke cikin sabon sigar rubutunwiki Beta zai zama mai inganci sosai akan wasu wikis kaɗan. ana maraba da ji ta bakin ku.
Labaran fasaha shiryawa daga Marubutan labaran fasaha sai posting daga bot • Gudummawa • Fassara • Get help • Muji ta bakin ku • Subscribe or unsubscribe.