Jump to content

Gamayyar Tsarin Gudanarwa/Kwamitin Daidaitawa/Zabe/2024/Sanarwa - tunatarwa da kuri'a

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Please help translate to your language

Ya ku 'yan Wikimedia,

Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.

Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.

Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.

Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,