Jump to content

Kwamitin Harkokin Jama’a ta Gidauniyar Wikipedia/Zagayen Rayuwa na Hanyoyin Shirin Sibling Project/Gayyata don jin Ra’ayoyi (MM)

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Gayyatar jin ra’ayoyi akan hanyoyin zagayen rayuwar Sibling Project

Zaku iya samun wannan sako an fassara a wasu sauran harsuna a shafin Meta-wiki Please help translate to your language

Ya ku mambobin Kwamiti,

Kwamitin Hakokin Jama’a (CAC) na Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimidya na gayyatar ku don tofa albarkacin bakin ku a kan daftarin Hanyoyin Zagayen Rayuwar Shirin Sibling Project. Wannan daftarin Hanyoyin na bayyana matakai da abubuwan da ake bukata wanda aka ba da shawara akai game da budewa ko rufe shirin Sibling Project ta Wikimidiya, sannan ta yi kudurin tabbatar da cewa duk wani sabon shiri da aka amince da shi ya tunkari hanyar nasara. Wannan daban yake da hanyoyin budewa ko rufe nau’in shafukan harshe, wanda kwamitin harsuna ko kuma dokar rufe shafi ke kula da shi

Zaku iya samun karin bayani a wannan shafin, da kuma hanyoyin da zaku fadi ra’ayoyinku tun daga yau har zuwa karshen yinin ranar Yunin 23, 2024, a ko ina a fadin duniya.

Hakanan zaka iya watsa bayanai game da wannan tare da al'ummomin shafin da kuke aiki tare da su ko kuke tallafawa, kuma zaka iya taimaka mana mu fassara hanyoyin tsarin zuwa wasu harsuna, don haka mutane zasu iya shiga tattaunawar a cikib harsunan su.

A madadin CAC,