Grants:Programs/Wikimedia Community Fund/Rapid Fund/Wikipedia Edit-a-thon training at Niger State Polytechnic Zungeru (ID: 21885230)

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
statusNot funded
Wikipedia Edit-a-thon training at Niger State Polytechnic Zungeru
proposed start date2022-07-15
proposed end date2022-09-15
grant start date2022-07-15T00:00:00Z
grant end date2022-09-15T00:00:00Z
budget (local currency)1876160 NGN
budget (USD)4510 USD
amount recommended (USD)0
grant typeIndividual
funding regionSSA
decision fiscal year2022-23
applicant• Salihu Aliyu
organization (if applicable)• N/A

This is an automatically generated Meta-Wiki page. The page was copied from Fluxx, the grantmaking web service of Wikimedia Foundation where the user has submitted their application. Please do not make any changes to this page because all changes will be removed after the next update. Use the discussion page for your feedback. The page was created by CR-FluxxBot.

Applicant Details[edit]

Please provide your main Wikimedia Username.

Salihu Aliyu

Please provide the Usernames of people related to this proposal.

1. Em-mustapha

2. Bello Naim

Umar-askira

Organization

N/A

Are you a member of any Wikimedia affiliate or group, including informal groups like Wiki Fan Clubs, emerging language communities, not recognized Wikimedia groups etc.? Please list them all.

Hausa Wikimedians User Group

Grant Proposal[edit]

M. Please state the title of your proposal. This will also be the Meta-Wiki page title.

Wikipedia Edit-a-thon training at Niger State Polytechnic Zungeru

Q. Indicate if it is a local, international, or regional proposal and if it involves several countries? (optional)

Local

Q2. If you have answered regional or international, please write the country names and any other information that is useful for understanding your proposal.


R. If you would like, please share any websites or social media accounts that your group or organization has.


1. What is the change that you are trying to bring about and why is this important.

Da yawa daga cikin wasu Lakcarorin makarantar Niger State Polytechnic Zungeru Basu fahimta cewa Wikipedia wuri ne da ake samun ilimomi daban-daban wanda kuma yake da madogara/Manazarta masu kyau da inganci, haka ma da yawa daga cikin ɗalibai da sauran jama'a masu tarin ilimi. Sai dai wasu kuma sun fahimci hakan amma ba suda ƙwarewa ta yadda zasu bada tasu gudunmawa a tafiyar Wikipedia, wasu kuma suna ganin Wikipedia wuri kawai wanda kowa ma zaizo yayi editin wato yayi shirme shi ya wuce, ba tare da sanya wata madogara ba ko Manazarta, a ƙarƙashin haka muke so mu ƙara fahimtar dasu sannan mu koya musu yadda suyi karatu da kuma bibiyar shafukan Wikipedia gami da koyar dasu yadda zasu ƙirƙira maƙala, sanya Manazarta da dai sauransu irin su commons, wikidata.

1. Zamu yi ƙoƙarin fahimtar dasu cewa Wikipedia wuri ne da ake samun ilimomi kama daga tarihi, addini, tekanojin zamani kuma duk wadannan ilimomin Wikipedia suna sakin su kyauta a free encyclopedia.
2. Zamu koyar da tsofaffin editoci mu da kuma sababbin akan yadda zasu yi bincike a Wikipedia da kuma samun wadataccen ilimi kyauta.
3. Zamu bawa Kowa damar yayi tambaya sannan mun tanada ƙwararrin editoci da zasu koya musu duk abinda suke buƙatar sani game da Wikipedia
2. Describe your main approaches or strategies to achieve these changes and why you think they will be effective.

Don mu tabbatar mun samu nasara a wannan gangami/project zamu gabatar da abubuwa kamar haka:

1. Zamu shirya wani ƙwarya-ƙwaryan kamfen na kwana ɗaya a cikin baki ɗayan makaranta
2. Akwai kwanaki wanda zamu yi muna yin wannan taron koyarwa ɗin zamu gayyaci ɗalibai da malamai suzo don kowa ya koya, kuma kowace rana zamuyi wannan koyarwar tsawon awa 5
3. Sannan kuma akwai wata koyarwa ta yanar gizo wadda za'a gabatar da ita a Google meet kowane sabon edito zamu bashi data don samun damar halartar wannan taron, anan ma za'a koyar dasu yadda ake haɗa maƙala da wikidata.
3. What are the activities you will be developing and delivering as part of these approaches or strategies?

1. Ranar farko zamu koyar da yadda ake ƙirƙirar account a Wikipedia da kuma yadda zasu dinga bincike a shafukan Wikipedia

2. Rana ta biyu zamu koyar dasu yadda zasu ƙirƙira maƙala a Hausa da English Wikipedia gami da sanya wa maƙala ingantaccen Manazarta
3. Rana ta uku Zamu koya musu yadda ake sanya Manazarta

Sai kuma wanda zamu gabatar a yanar gizo

1. Zamu koya musu yadda zasu gane tushen Manazarta waɗanda za'a iya dogaro dasu da kuma yadda ake gane tushen Manazarta waɗanda baza a iya dogaro dasu ba. Haka a wannan ranar zamu koya musu yadda ake sanya wa maƙala photo da kuma yadda zasu ɗora hotuna a commons
2. Rana ta biyu zamu ba kowa dama ya tambaya duk abinda bai sani ba a game da Wikipedia.
4. Are your activities part of a Wikimedia movement campaign or event? If so, please select the relevant campaign below. If so, please select all the relevant campaigns from the list below. If "other", please state which.

WikiForHumanRights, WikiGap, Other (please specify)

Wikipedia Edit-a-thon training , zamu kuma maida hankali akan gyara da ƙirƙirar maƙala akan ƴan'cin ɗan Adam
5. Do you have the team that is needed to implement this proposal?

Eh! Inada ƙwararrun kuma zaƙaƙuran editoci na Wikimedia waɗanda zasu zasu taimaka mani wajen gabatar da wannan gagarumin taron haka koda yaushe su ɗin a shirye suke su bada gudummawar su da kuma taimakawa sababbin editoci. Gasu kamar haka:

1. Em-mustapha
2. Bello Naim
3. Umar-askira
6. Please state if your proposal aims to work to bridge any of the identified CONTENT knowledge gaps (Knowledge Inequity)? Select up to THREE that most apply to your work.

Content Gender gap, Language, Socioeconomic Status, Cultural background, ethnicity, religion, racial

6.1 In a few sentences, explain how your work is specifically addressing this content gap (or Knowledge inequity) to ensure a greater representation of knowledge.

Wannan project ɗin zai taimaka wa duk waɗanda suka samu damar halartar shi kama daga malamai har ɗalibai gane babbar ratar dake tsakanin wasu abubuwa misali, culture/al'adu, religion/Addini, Ethnicity/banbanci ƙabilu da dai sauransu. Tabbas za'ayi gangami sosai akan muhimmancin haɗin kai a wannan taron.

7. Please state if your proposal includes any of these areas or THEMATIC focus. Select up to THREE that most apply to your work and explain the rationale for identifying these themes.

Education, Culture, heritage or GLAM , Human Rights, Diversity

8. Will your work focus on involving participants from any underrepresented communities?

Not applicable

9. Who are the target participants and from which community? How will you engage participants before and during the activities? How will you follow up with participants after the activities?

Participants ɗin mu dai sune Lakcarorin makarantar shugabannin ta da kuma ɗalibai sai kuma kaɗan daga cikin mutane gama-gari. Sannan kuma munyi musu bayani sosai a shafukan makarantar na soshiyal media, irin su Facebook, WhatsApp da kuma Telegram. Haka zamu tara mutane don sanar musu da wannan gagarumin taron kama daga kiran wayar salula da saƙonnin na karta kwana.

10. In what ways are you actively seeking to contribute towards creating a safer, supportive, more equitable environment for participants?

Dukkan wasu ƙa'idojin Wikipedia na kiyaye darajar kowa zamu bisu sannan kuma zamu ba kowa damar shiga cikin wannan taron da kuma muna maraba da ra'ayoyin mutane ma banabanta daga kowane addini ko yare.

11. Please tell us about how you have let your Wikimedia communities know about the planned activities and this proposal. Use this space to describe the processes you carried out to make the community more involved in planning this proposal. Please link the on-wiki community discussion(s) around the proposals.

Mun samu ganawa da shugabannin makarantar sannan kuma sunyi na'am da bada goyon baya 100% gami da nuna farin cikinsu akan wannan babban taron, haka mun sanar Dr Muye wanda shi ne shugaban harkokin ɗalibai a makarantar, da kuma shugaban ɗalibai na SUG. Mun sanar da wannan gagarumin taron ta manhajar WhatsApp, wanda matattara ce Hausa Wikimedians User Group, sannan kuma mun sanar da wannan gagarumin taron a group ɗin mu na WhatsApp wanda muka ƙirƙirar a lokacin da muka je kamfen Awareness a makarantar, wanda akwai da yawa daga cikin malamai da ɗaliban makarantar

12. Are you aware of other Rapid Fund proposals in your local group, community, or region that are being submitted and that align with your proposed project?

No

If yes:

12.1 Did you explore the possibility of doing a joint proposal with other leaders in your group?
N/A
12.2 How will this joint proposal allow you to have better results?
N/A
13. Will you be working with other external, non-Wikimedia partners to implement this proposal? Required.

No

13.1 Please describe these partnerships and what motivates the potential partner to be part of the proposal and how they add value to your work.


14. In what ways do you think your proposal most contributes to the Movement Strategy 2030 recommendations. Select a maximum of THREE options that most apply.

Increase the Sustainability of Our Movement, Improve User Experience, Provide for Safety and Inclusion, Invest in Skills and Leadership Development, Manage Internal Knowledge, Innovate in Free Knowledge, Evaluate, Iterate, and Adapt

Learning, Sharing, and Evaluation[edit]

15. What do you hope to learn from your work in this fund proposal?

Tabbas ina fatan bayan mun gama wannan gagarumin taron zamu koya abubuwa kamar haka:

1. Duk wanda ya halarci taron zai zamo ƙwararre a bincike da da kuma iya ƙirƙirar maƙaloli
2. Tabbas duk wanda ya halarci wannan taro zai iya gane tushen Manazarta mai kyau da inganci
3. Tabbas duk wanda halarci wannan taro zai iya sanya Manazarta a kowace maƙala ko a Hausa ko English Wikipedia
4. Tabbas duk wanda ya halarci wannan taro zai rage yawan zafin aƙida saboda zamuyi magana akan muhimmancin haɗin gwiwa da kyautatawa juna.
5. Sannan ɗalibai da dama zasu fahimci mecece manhajar Wikipedia da kuma free encyclopedia
16. Based on these learning questions, what is the information or data you need to collect to answer these questions? Please register this information (as metric description) in the following spaces provided.
Main Open Metrics Data
Main Open Metrics Description Target
N/A N/A 150
N/A N/A 100
200 N/A 150
150 N/A N/A
N/A N/A 500
17. Core quantitative metrics.
Core Metrics Summary
Core metrics Description Target
Number of participants 50
Number of editors 10
Number of organizers 7
Number of new content contributions per Wikimedia project
Wikimedia Project Description Target
N/A N/A N/A
N/A N/A N/A
N/A N/A N/A
N/A N/A N/A
N/A N/A N/A
17.1 If for some reason your proposal will not measure these core metrics please provide an explanation.


18. What tools would you use to measure each metric selected? Please refer to the guide for a list of tools. You can also write that you are not sure and need support.

Za muyi amfani da abubuwa kamar haka:

1. Za muyi amfani da hashtag #WikiNigerpoly
2. Za mu ƙurar dashboard Wanda zamu tattara duk wasu maƙaloli da aka ƙirƙira ko gyara ko Manazarta
3. Sababbin editocin mu zamu sanya su a WhatsApp group ɗin mu

Financial Proposal[edit]

19. & 19.1 What is the amount you are requesting from Wikimedia Foundation? Please provide this amount in your local currency.

1876160 NGN

19.2 What is this amount in US Currency (to the best of your knowledge)?

4510 USD

20. Please upload your budget for this proposal or indicate the link to it.

https://docs.google.com/spreadsheets/d/1D8IEdhJXNjoWTXD7K9Or_l2Et45nlL9Bqnh3kYBRlbg/edit?usp=drivesdk

We/I have read the Application Privacy Statement, WMF Friendly Space Policy and Universal Code of Conduct.

Yes

Endorsements and Feedback[edit]

Please add endorsements and feedback to the grant discussion page only. Endorsements added here will be removed automatically.

Community members are invited to share meaningful feedback on the proposal and include reasons why they endorse the proposal. Consider the following:

  • Stating why the proposal is important for the communities involved and why they think the strategies chosen will achieve the results that are expected.
  • Highlighting any aspects they think are particularly well developed: for instance, the strategies and activities proposed, the levels of community engagement, outreach to underrepresented groups, addressing knowledge gaps, partnerships, the overall budget and learning and evaluation section of the proposal, etc.
  • Highlighting if the proposal focuses on any interesting research, learning or innovation, etc. Also if it builds on learning from past proposals developed by the individual or organization, or other Wikimedia communities.
  • Analyzing if the proposal is going to contribute in any way to important developments around specific Wikimedia projects or Movement Strategy.
  • Analysing if the proposal is coherent in terms of the objectives, strategies, budget, and expected results (metrics).

Endorse