Fasaha/Labarai/2021/10
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 10 (Litinin 08 Maris 2021) | Na gaba |
Na Labarun fasaha daga ƴan fasahan Wikimedia. A taimaka a sanar da wasu ma'aikatan akan waɗannan sauye-sauyen. Ba dukkanin sauye-sauyen bane zasu shafe ku. Fassarori na nan an samar.
Sauye-sauyen baya
- Fassara sashe yanzu yana aiki a Bengali Wikipedia. Kuma yana taimakon editoci masu amfani da wayar hannu su fassara sashen muƙalu. Zai zo wasu wikis nan gaba. Abinda aka fuskanta da farko shine active wikis masu ƙarancin adadin muƙaloli. Zaku iya test it da ijiye martani.
- Sauyin da aka duba yanzu yakan baiwa admins damar dubiya. [1]
- Sanda wani yayi linki zuwa maƙalar Wikipedia a Twitter yanzu hakan zai nuna dubin gwaji na maƙalar. [2]
Matsaloli
- Dayawan graphs na JavaScript suna da errors. Graph editors zasu iya duba graphs ɗinsu acikin browser's developer console bayan sunyi gyara. [3]
Sauye-sauye a nan gaban mako
- Sabon nau'in na MediaWiki zai kasance a wikis na gwaji da MediaWiki.org daga 9 Maris. Zai kuma kasance a inda ba-Wikipedia wikis ba a da wasu Wikipedias daga 10 Maris. Zai kuma kasance a dukkanin wikis daga 11 Maris (calendar).
- The New Discussion tool will soon be a new discussion tools beta feature on most Wikipedias. The goal is to make it easier to start new discussions. [4]
Sauye-sauyen nan gaba
- Za'a samu adadin sauye-sauye da zai maida shi da suƙin aikin amfani da templates. Wasu zasu zo da farkon wikis a Maris. Sauran sauye-sauyen zasu zo a farkon wikis a Yuni. Wannan ne duka ga waɗanda ke amfani da templates da kuma waɗanda ke ƙirƙira ko kula dasu. Zaku iya karanta ƙarin bayani.
- Dubin gwajin manazarta zai zamo default feature a wikis daga 17 Maris. Zasu yaɗa setting tare da Dubin gwajin shafuka. Idan kun fi karɓuwa da Reference Tooltips ko Navigation-Popups gadget zaku iya cigaba da amfani da su. Idan gwajin dubin manazarta Reference ba zai nunu ba. [5][6]
- Sabbin tsare-tsare ba zasu yi aiki a Internet Explorer 11 ba. Haka saboda Internet Explorer tsohon browser ne wanda bai aiki tare da yadda aka rubuta JavaScript ayau. Duk abin dake aik a Internet Explorer 11 ayau zai cigaba da aiki a Internet Explorer ayanzu. Zaku iya karanta ƙarin bayani.
Labarun fasaha tsarawa daga Marubutan Labarun Fasaha da yaɗawa ta bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Shiga ko fita.