Fasaha/Labarai/2023/37
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2023, mako 37 (Litinin 11 Satumba 2023) | Na gaba |
Labaran Fasaha: 2023-37
Sabbin labaran fasaha' daga cibiyar fasaha ta Wikimedia. Da fatan za a gaya wa sauran masu amfani game da waɗannan canje-canje. Ba duk canje-canje ba ne zai shafe ku. Fassarar suna samuwa.
Canje-canje na baya-bayan nan
- ORES, the revision evaluation service, is now using a new open-source infrastructure on all wikis except for English Wikipedia and Wikidata. These two will follow this week. If you notice any unusual results from the Recent Changes filters that are related to ORES (for example, "Contribution quality predictions" and "User intent predictions"), please report them. [1]
- Lokacin da ka shiga a kan Wikimedia wiki ɗaya kuma ka ziyarci wiki na daban na Wikimedia, tsarin yana ƙoƙarin shigar da kai kai tsaye. Wannan ya daɗe ba abin dogaro ba ne. Yanzu zaku iya ziyartar shafin shiga don sa tsarin yayi ƙoƙari sosai. Idan kun ji cewa ya sanya shiga mafi kyau ko mafi muni fiye da yadda yake a da, ana jin daɗin ra'ayoyin ku. [2]
Sauye-sauyen da zasu zo ƙarshen makon nan
- sabon sigar na MediaWiki zai kasance akan gwajin wikis da MediaWiki.org daga 12 Satumba. Zai kasance akan wikis marasa Wikipedia da wasu Wikipedia daga 13 Satumba. Zai kasance akan duk wikis daga 14 Satumba (kalanda).
- Tawagar Majalisar Yanke Shawarar Fassara na gayyatar duk wanda ke da hannu a fagen fasaha na ayyukan Wikimedia don yin rajista da shiga ɗayan zaman sauraron su ranar 13 ga Satumba. Za a shirya wani kwanan wata daga baya. Manufar ita ce inganta hanyoyin yanke shawara na fasaha.
- As part of the changes for the Better diff handling of paragraph splits wishlist proposal, the inline switch widget in diff pages is being rolled out this week to all wikis. The inline switch will allow viewers to toggle between a unified inline or two-column diff wikitext format. [3]
Sauye-sauyen nan gaba
- Duk wikis za a karanta-kawai na ƴan mintuna a ranar 20 ga Satumba. An shirya wannan da ƙarfe 14:00 UTC. Za a buga ƙarin bayani a cikin Labaran Fasaha kuma za a buga akan wikis guda ɗaya cikin makonni masu zuwa. [4]
- API ɗin Enterprise yana ƙaddamar da sabon fasali mai suna "breaking news". A halin yanzu a cikin BETA, wannan yunƙurin gano wasu batutuwa masu yuwuwar "labarai" kamar yadda a halin yanzu ake rubuta su a kowane Wikipedia. Ana buƙatar taimakon ku don inganta daidaiton ƙirar gano ta, musamman akan ƙananan bugu na harshe, ta hanyar ba da shawarar samfuri ko ƙirar gyara ganuwa. Duba ƙarin bayani a shafin rubutun akan MediaWiki ko FAQ akan Meta.
Labarin fasaha shiryawa daga Marubutan labarun fasaha sai posting daga bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Subscribe or unsubscribe.