Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Bayanan maizaɓe/Maisakai

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voter information/Volunteer and the translation is 100% complete.

VOTE HERE

Universal Code of Conduct

zaɓa dan Tabbatar da Tsarin Gudanarwa na Universal Code of Conduct (UCoC) da aka sanya farawa a 'Maris 7, 2022 ziwa Maris 21, 2022 ta SecurePoll. Dukkanin waɗanda suka cancanci zaɓen acikin Al'ummun Wikimedia zasu sami damar goyon baya ko ƙin goyon bayan fara amfani da Tsarin Gudanarwar, da kuma yaɗa dalilin su. Tabbatar da hanyoyin tsarin gudanarwan na da muhimmancin a ƙaddamar da shi dan UCoC.

Masusakai zasu iya taimakawa dan yaɗa gudanar da zaɓen tabbatarwan a al'ummar su

Muna neman mambobin al'ummu da zasu yi aikin taimakawa amatsayin masu bada bayanai na ƴanzaɓe. Ana buƙatar taimakawa a waɗannan wurare:

  • Fassara tsarin gudanarwar, Yin zaɓe, da shafin bayanan maizaɓe
  • Sanar da aikin da ake yi na tabbatarwa a wuraren al'ummar ku
  • Ba tilas ba: Lura da wuraren na al'ummar ku dan tambayoyi da sharhi.

Masusakai zasu yi:

  • Kula da dokar wuri da ake so (friendly space policy) a lokacin tattaunawa da shirye-shirye
  • Bayyanar da tsarukan da bayanan zaɓen a al'ummun ku ta hanyar da ya dace.

Shin kuna son zama masu bada bayanan ƴan'zaɓe da tabbatar da al'ummun ku sun samu wakilci a zaɓen? Sanya hannu a Meta-wiki dan samun abinda ake ciki. Kuna iya amfani da shafin tattaunawa dan tambayoyi akan fassara ko kuna iya tuntuɓar mu ta imel: ucocproject(_AT_)wikimedia.org

Shafukan da za'a fassara

  1. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Revision discussions/Announcement
  2. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Revision discussions
  3. Universal Code of Conduct/Policy text/Revision discussions
  4. Template:Universal Code of Conduct/Header
  5. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Report/Announcement
  6. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Report
  7. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Results/Announcement
  8. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/UCoC Phase 2 Ratification Results Announcement
  9. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Results
  10. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines
  11. This page
  12. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Stats
  13. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Stats/Extended
  14. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voter information
  15. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Vote
  16. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting
  17. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Vote/Closing message
  18. Universal Code of Conduct/Enforcement guidelines/Voting/Translations (ballot)

Sa hannu dan a tuntuɓe ku akan sabbin shafukan da za'a fassara