Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Sanar da Ƴantakara shida na Zaɓukan Kwamitin Amintattu na 2022/Gajere

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Sanar da ƴan takara shida ƴan zaɓen Kwamitin Amintattu na 2022

Kuna iya samun wannan saƙon an fassara zuwa ƙarin wasu yaruka akan Meta-wiki.

Barka kowa da kowa,

Wakilan Ƙungiyoyin Alaƙa sun gana da lokacin kaɗa ƙuri'ar su. Waɗanda aka zaɓa na Kwamitin Amintattun 2022 sune:

Kuna iya ganin ƙarin bayani akan Sakamakon da Ƙididdiga na zaɓen Kwamitin.

Ƙungiyoyin Alaƙa sun zaɓi wakilai da zasu yi zaɓe a madadin ƙungiyar alaƙa. Wakilan ƙungiyoyin alaƙa sun fitar da tambayoyi ga ƴan takara da amsawa a tsakiyar-Yuni. Amsoshi daga ƴan takara da bayanan da aka bayar daga Kwamitin yin Sharhi ya bada taimako ga wakilai a sanda suke bada tasu tunanin.

Yi haƙuri ka samu lokaci dan nuna mutumtawa ga wakilan ƙungiyoyi da ƴan Kwamitin sharhi da suka kasance a cikin gudanar da wannan aiki Dan taimakawa wajen cigaban Kwamitin Amintattu a ƙwarewa da samun mabanbantan al'umma. Waɗannan sa'o'i na lokutan taimako ya haɗa mu a cikin fahimta da mahanga daban daban. Mun gode maku da kasancewa.

Mun gode wa mambobin al'umma da suka gabatar da kansu amatsayin ƴan takara na Kwamitin Amintattu. Ganin cewa zaku shiga cikin Kwamitin Amintattu ba ƙaramin tunani bane. Lokaci da ƙoƙari da ƴan takara suka bayar ga duniyar wannnan lokaci ya bayyana ƙoƙarin ga wannan fafutukar. Muna taya murna ga ƴan takara da aka zaɓa. Babban goyon baya da girmamawa ga ƴan takaran da ba suyi nasara ba. Ku cigaba da bayyana jagorancin ku tare da Wikimedia.

Menene masu kaɗai ƙuri'a zasu yi yanzu?

Review the results of the Affiliate selection process.

Read more here about the next steps in the 2022 Board of Trustee election.

Da alkhairi,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci

Wannan saƙon an aika shi ne a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka