Jump to content

Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Sanar da Ƴantakara shida na Zaɓukan Kwamitin Amintattu na 2022

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Sanar da ƴan takara shida ƴan zaɓen Kwamitin Amintattu na 2022

Kuna iya samun wannan saƙon an fassara zuwa ƙarin wasu yaruka akan Meta-wiki.

Barka kowa da kowa,

An kammala tsarin kada kuri'a Wakilai daga kowace Kungiya mai alaƙa sun koyi game da 'yan takarar ta hanyar karanta bayanan 'yan takara, nazarin amsoshin 'yan takara ga tambayoyi, da kuma la'akari da ƙimar 'yan takarar da Kwamitin Bincike ya bayar. Wadanda aka zaba na Kwamitin Amintattu na 2022 sune:

Kuna iya ganin ƙarin bayani akan Sakamakon da Ƙididdiga na zaɓen Kwamitin.

Yi haƙuri ka samu lokaci dan nuna mutumtawa ga wakilan ƙungiyoyi da ƴan Kwamitin sharhi da suka kasance a cikin gudanar da wannan aiki Dan taimakawa wajen cigaban Kwamitin Amintattu a ƙwarewa da samun mabanbantan al'umma. Waɗannan sa'o'i na lokutan taimako ya haɗa mu a cikin fahimta da mahanga daban daban. Mun gode maku da kasancewa.

Mun gode wa mambobin al'umma da suka gabatar da kansu amatsayin ƴan takara na Kwamitin Amintattu. Ganin cewa zaku shiga cikin Kwamitin Amintattu ba ƙaramin tunani bane. Lokaci da ƙoƙari da ƴan takara suka bayar ga duniyar wannnan lokaci ya bayyana ƙoƙarin ga wannan fafutukar. Muna taya murna ga ƴan takara da aka zaɓa. Babban goyon baya da girmamawa ga ƴan takaran da ba suyi nasara ba. Ku cigaba da bayyana jagorancin ku tare da Wikimedia.

Mun gode wa waɗanda suka bi hanyar gudanar da zaɓen Kwamitin na ƙungiyoyin Alaƙa. Kuna iya bibiyar tsarin gudanarwa na sakamakon zaɓukan ƙungiyoyin alaƙa.

Sashe na gaba na tsarin zaɓen hukumar shine lokacin zaɓen al'umma. Kuna iya duba lokacin zaɓen hukumar anan. Don shirya lokacin zaɓen al'umma, akwai abubuwa da yawa da 'yan al'umma za su iya shiga da su ta hanyoyi masu zuwa:

Da alkhairi,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci

Wannan saƙon an aika shi ne a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka