Jump to content

Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Sanarwa/Imel ta biyu ɗin mai kaɗa ƙuri'a na Kwamiti

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Announcement/Second Board voter email and the translation is 100% complete.

Kutuna da kaɗa ƙuri'a a zaɓen Kwamitin Amintattun Gidauniyar Wikimedia na zaɓukan 2022

Barka $USERNAME,

Ka sami wannan imel ɗin ne saboda kana cikin waɗanda suka cancanta su kaɗa ƙuri'a a Zaɓen Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia na 2022. An fara zaɓen ne a Augusta 23, 2022 kuma za'a kammala a Satumba 6, 2022.

Gidauniyar Wikimedia suke gudanar da manhajoji kamar su $ACTIVEPROJECT a ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Amintattu. Kwamitin shi ke da babban ikon zartaswa ga Gidauniyar Wikimedia. Samu ƙarin ilimi sosai dangane da Kwamitin Amintattu.

A wannan shekara akwai kujeru biyu da za'a zaɓa daga kuri'un al'ummar editoci. Ƴan'takara shida daga ko'ina na duniya sune suke neman kujerun biyu. Samu ƙarin bayani game da Ƴan takaran Kwamitin Amintattu na 2022.

Kusan mambobi 67,000 na al'ummomi ne aka aikawa saƙo dan su kaɗa ƙuri'a. Wanda ya haɗa da kai! Za'a gama kaɗa ƙuri'u a 23:59 UTC Satumba 6. Ku je ku kaɗa taku ƙuri'ar a $ACTIVEPROJECT: <$SERVER/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2022>

Idan kun riga kun kaɗa taku ƙuri'un, mun gode da yin zaɓen ku kuma ku mance kawai da wannan imel ɗin. Kowane mutum sau ɗaya zai iya yin zaɓen koda ko yana da akwatin aiki masu yawa.

Karanta ƙarin bayani game da wannan zaɓen.

Sa-hannun,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka

Plain text version


Barka $USERNAME,

Ka sami wannan imel ɗin ne saboda kana cikin waɗanda suka cancanta su kaɗa ƙuri'a a Zaɓen Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia na 2022. An fara zaɓen ne a Augusta 23, 2022 kuma za'a kammala a Satumba 6, 2022.

Gidauniyar Wikimedia suke gudanar da manhajoji kamar su $ACTIVEPROJECT kuma a ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Amintattu. Kwamitin shi ke da babban ikon zartaswa ga Gidauniyar Wikimedia. Samu ƙarin ilimi sosai dangane da Kwamitin Amintattu: <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_Board_of_Trustees/Overview>

A wannan shekara akwai kujeru biyu da za'a zaɓa daga kuri'un al'umma. Ƴan'takara shida daga ko'ina na duniya sune suke neman kujerun biyu. Samu ƙarin bayani game da Ƴan takaran Kwamitin Amintattu na 2022: <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2022/Candidates>

Kusan mambobi 67,000 na al'ummomi ne aka aikawa saƙo dan suyi zaɓe. Kuma har da kai! Za'a gama kaɗa ƙuri'a a 23:59 UTC Satumba 6. Kuje ku kaɗa naku ƙuri'ar a SecurePoll a $ACTIVEPROJECT: <$SERVER/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2022>

Idan kun riga kun kaɗa naku ƙuri'un, mungode da yin zaɓen ku kuma ku mance kawai da wannan imel ɗin. Kowane mutum sau ɗaya zai iya yin zaɓen koda ko yana da akwatin aiki da yawa ne.

Karanta ƙarin bayani game da wannan zaɓen: <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2022>

Sa-hannun,

Tsarin Gudanarwa da Shugabanci a madadin Board Selection Task Force da Kwamitin Zaɓuɓɓuka

Wannan imel ɗin an aiko maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka da Wikimedia Foundation. Domin ku cire kanku daga karɓar saƙonnin yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail
<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_nomail_list>.