Tech/Labarai/2021/33
Appearance
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.
Bisani | 2021, mako 33 (Litinin 16 Agusta 2021) | Na gaba |
Labaran Fasaha daga al'umma fasahan Wikimedia. A sanar da wasu game da wadannan sauye-sauyen. Ba duka sauye-sauyen bane zasu shafe ku. Fassara na nan an tanada.
Sauye-sauyen yanzun nan
- kuna iya sanya linki na yare a sidebar acikin sabuwar Vector skin kuma. Kuna iya yin hakan ta hada shafin a item na Wikidata din ta. Sabon Vector skin ya matsar da linkin yarukan amma sabon mazabin yare ba zai iya sanya linkin yare ba ayanzu. [1]
Matsaloli
- An samu matsala a wikis wadanda suke amfani da Translate extension. An sabunta Translations din ko an maye su da kalmomin turanci. Matsalolin yanzu an gyara. [2][3][4]
Sauye-sauye a nan gaban makon
- Tag na revision za'a sanya shi a edit da ya hada linki zuwa shafukan disambiguation. wannan saboda wadannan linki akan sanya sune a kuskure. Tag din zai ba editoci dama da zasu gano irin wannan linkin cikin sauki kuma su gyara su. Idan wiki din ku basu bukatar wannan mahadar, ana iya rufe shi. [5]
- Shin kuna son taimakon inganta bayanai akan kayayyakin aiki? Shin kuna son kasancewa ko taimakon shirya karamin mitin ga na alummar ku dan tattauna jerin tools? Ku neme mu a shafin tattaunawa na Toolhub Quality Signal Sessions. Kuma muna neman a bada gudunmawa from tool maintainers akan wasu kebabbun tambayoyi.
- A baya, gyara a kowane shafi na shafin ma'aikaci baya la'akari da mute list, misali. sub-pages. Farawa daga wannan makon, wannan haka zai kasance a gyara na shafin tattaunawar ku. [6]
- Sabon nau'in MediaWiki zai kasance a wikis na gwaji da MediaWiki.org daga 17 Agusta. Zai kuma kasance a manhajojin wikis da ba-Wikipedia ba, da wasu Wikipedia din daga 18 Agusta. Zai zama a dukkanin wikis daga 19 Agusta (calendar).
Labarun fasaha tsarawa daga Marubutan Labarun Fasaha da yaɗawa ta bot • Contribute • Translate • Get help • Give feedback • Shiga ko fita.