Jump to content

Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Ƴantakara/Lionel Scheepmans

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Candidates/Lionel Scheepmans and the translation is 100% complete.

Lionel Scheepmans (Lionel Scheepmans)

Lionel Scheepmans (talk meta edits global user summary CA  AE)

Candidate details
Lionel Scheepmans on Commons
 • Personal:
  • Name: Lionel Scheepmans
  • Location: Belgium, Wallonia (French part)
  • Languages: French (native), English, Portuguese.
 • Editorial:
  • Wikimedian since: 2008
  • Active wikis: en/fr.Wikiversity, fr-Wikibook, commons and Wikipedia.
Bayanan gabatarwa / Gajeren bayanin nema shiga.
Wannan shashen za'a fassara shi. (kalmomi 150 iya yawa)
Duk da ni ɗan takara ne, Ina sukar tsarurrukan masu kuɗi dake bada ƙarfi ga wasu keɓaɓɓun mutane akan ace an tanadar da masu bada shawara ne tare da mambobi da suke son abun kuma suka maida hankali akai daga cikin al'ummar mu. Kawai kamar dai yanda Amintattu suke a manhajojin Wikimedia. Ina da imanin amintattun gidauniyar zasu iya tabbatarwa da aiwatar da shawarwarin da al'umma suke badawa.

Daga my study of the Wikimedia movement, Na kuma yi cacan baki akan kuɗi da yawa tasgaro ce babba a manufar mu na yaɗa ilimi. Tana haɓaka yawan ma'aikata akan aikin da editoci zasu iya yi, asanda waɗanda suke bada kuɗi ga gidauniyar da wuya su iya bada lokaci wurin ayyukan ba.

Tare da ma'aikata sama da 600, kuma yawancin aikin daga gida ne, gidauniyar na da wahalar kulawa. Akan ƙara yawan ƴan Kwamitin Amintattu, zai fi dacewa a rage ma'aikatan da ake biya da neman taimakon kuɗi da ake yi, wanda an riga an sani bai karɓu ba a wurin ƴan jarida.

Gudummawowi a manhajojin Wikimedia, kasantuwar ku acikin ƙungiyoyin Wikimedia ko ƙungiyoyin da aka yi alaƙa da su, ayyukan ku a amatsayin mai shiri a tafiyar Wikimedia, ko shigar ku cikin aiki tare da wata ƙungiya da tayi ƙawance da Wikimedia.
(kalmomi 100 mafi yawa)
First edit in 2008, admin on Wikiversity since 2015. Founding member of Wikimedia Belgium and board between 20. Studying the movement since 2011.
Ƙwarewa a fannin dabarar ka kamar yadda mashawarta suka buƙata a gare ku.
 • Tsarin dabaran gudanar da ƙungiya da kula da shi
 • Enterprise-level platform technology da/ko product development
 • Tsarin al'umma da doka
 • Kimiyyar sanin bayanan zamantakewa, big data analysis, da machine learning

(kalmomi 150 mafi yawa)

Digital-anthropology, socio-political PhD student, financial analyses, free and open source software and free license user and supporter. Much more information available on my Wikimedian contributor page.
Ƙwarewar sanin rayuwa. Munfi son mu karanta labari akan ƙwarewar ka a rayuwa a yankunan Afirka, Kudancin Asiya, Gabas da Kudu masu Gabas ta Asiya da Pacific, da Latin Amurka & Karibiya. Muna da imanin ƙwarewa a wannan yankuna zai taimaka wajen faɗaɗa ƙoƙarin Kwamitin dan su cimma tsarin dabaru da ake buri na samun shigowar kowa da kowa, duk da dai mun san wasu ƙwarewar suma zasu iya bada muhimman taimakawa.
(kalmomi 250 mafi yawa)
I'm finishing my PhD thesis about Wikimédia movement (read in French, read in other languages). I have a 10 years old son and a long personal experience of social care and the stigma it brings. Since 2011, I have been devoting most of my time to studying the Wikimedia movement, which I consider to be a social experiment that is very much ahead of its time in terms of awareness of the issues and possible solutions to the challenges facing our global and digital society.

I can also give a hand to the board concerning issue about inclusion and representativity in the movement. I would also like to put volunteering back at the centre of the movement instead of institutional and financial development. I am in favour of consensus, drawing lots and direct, participatory democracy within the movement and I can help the movement to evolve in this direction.

Kwarewa na al'adu da yare tare da yankuna da harsuna ƙari akan yankinku da harshenku na asali. Sanayya na al'adun da ake cuɗanya yana taimakawa wurin gina alaƙa a al'umma mai mabanbantan mutane.
(kalmomi 250 mafi yawa)
French native speaker, I can survive in English, and I'm comfortable with Portuguese. In writing contexts, Deepl.com is my best friend ...
Kwarewa a matsayin ka na mai ba da rajin hakkin samar da wuraren aminci na haɗin gwiwa ga kowa da/ko gogewa a yanayi ko yanayin bibiya, ƙuntatawa, ko wasu farmaki g haƙƙoƙin ɗan adam.
(kalmomi 250 mafi yawa)
I have the privilege of living in a country that is quite respectful of human beings and their freedom of expression and way of being. But I struggle personally and daily to be able to live without proprietary software (including in the Wikimedia movement), to pollute our environment as little as possible and to produce the minimum amount of greenhouse gases. I also struggle to free myself from the grip of money and employment that makes us part-time slaves of an immoral and dehumanized economic system.

By writing my PhD thesis on Wikiversity and comparing the university system to my observations within the Wikimedia projects, I also hope to open a debate about the democratization of science within the human community by challenging some privileges and dysfunctions of the social sciences. Including in the Wikimedia movement, I try to show the way to another way of producing knowledge outside the Wikipedia project, whose editorial rules do not allow a fair representation of knowledge.

Kwarewa dangane da (ko amatsayin maamba na, gwargwadon yadda ka zaɓi bayyanawa) ƙungiyar da ta fuskanci wariya a tarihi da rashin wakilci a cikin tsarin gudanarwa na shugabanci (wanda ya haɗa har da amma ba'a iyakance ga caste, launin fata, ƙabila, launi, asalin ɗan ƙasa, ɗan ƙasa, tantancewar jinsi, bayyana jinsi, sanayyar jima'i, shekara, addini, yare, al'ada, ilimi, iyawa, samun kuɗi shiga da muhalli).
(kalmomi 250 mafi yawa)
As I'm facing to dysorthographic and dyslexic troubles, and because I've been most of the time of my life social assistance recipient, refusing to be submitted as an employee, I've experienced a lot of stigmata in my life.
Verification Identity verification performed by Wikimedia Foundation staff and eligibility verification performed by the Elections Committee
Eligibility: Verified
Verified by: Matanya (talk) 08:55, 17 May 2022 (UTC)[reply]
Identification:
Verified by: ?