Jump to content

Ka'idar aiki ta baidaya/jagororin tilastawa da aka sabunta/Sanarwa/Shawara dake kusa

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Universal Code of Conduct


Lokacin bita kan ƙa'idodin tilastawa da aka sabunta don Ƙa'idar Da'a ta Duniya ta rufe

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki.

Ya ku 'yan Wikimedia,

Mun gode da shiga cikin bita na Jagorancin Daftarin Dokokin Aiwatar da kididdiga ta baidaya (UCoC). Tawagar aikin UCoC da UCoC dake Gudanar da Sharuddan Bita sun gode muku da duk lokacin da kuka ba da don tattauna jagorancin, ba da shawarar canje-canje, da yin tambayoyi.

wannan lokacin nazarin al'umma ya kasance daga 8 ga Satumba 2022 zuwa 8 ga Oktoba 2022.

A cikin makonni hudu da suka gabata, kungiyar ayyukan UCoC ta tattara mahimman bayanai na al'umma daga tashoshi daban-daban, gami da zaman sa'o'i na tattaunawa guda uku, inda Wikimedias za su taru don tattauna ka'idodin tilasta UCoC da aka sake sabuntawa.

Kwamitin Bita zai duba bayanan al'umma idan sun sake zama a cikin mako na biyu na Oktoba 2022. Kungiyar aikin UCoC za ta tallafa musu wajen samar da sabuntawa yayin da suke ci gaba da aikinsu kuma za su ci gaba da sanar da al'umma game da duk wani muhimmin ci gaba da ake samu. Yayin da Kwamitin ke shirya sigar karshe na Jagororin Tilasta UCoC wanda a halin yanzu aka shirya don kada kuri'a ga jama'a a tsakiyar watan Janairu na 2023.

A madadin kwamatin Jagorori na UCoC