Jump to content

Zaɓukan Wikimedia Foundation/2021

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2021 and the translation is 31% complete.
Outdated translations are marked like this.

The election ended 31 Agusta 2021. No more votes will be accepted.
The results were announced on 7 Satumba 2021. Please consider submitting any feedback regarding the 2021 election on the elections' post analysis page.

2021 Board Elections
Main Page
Candidates
Voting information
Single Transferable Vote
Results
Discussions
FAQ
Questions
Organization
Translation
Documentation
Wannan akwatin: Duba · Tattaunawa · Sauyi

The 2021 Board of Trustees election has been rescheduled to 18 – 31 August 2021 due to technical issues with SecurePoll. Read more.

Zaɓukan Board of Trustees na 2021 ana saran gudanar dashi daga 4 Augusta 2021 zuwa 17 Augusta 2021. Mambobin al'ummu na Wikimedia suna da damar zaɓan ƴan'takara huɗu na tsawon wa'adin shekaru uku. Kiran ƴan'takara zai fara ne daga 9 Yuni 2021. Wannan ranakun zasu iya canjawa.

Candidate Table

Please click on a candidate's name to learn more.

Voting

Voting was from 18 August 2021 to 31 August 2021. Voting information and instructions are on the Voting information page.

Note: If your vote is rejected, don't try logging in on votewiki. Instead, if the system rejects a valid vote, you should just restart the voting process. Since the voting form will be blank again, it is a good idea to write down your choices in a separate document or take a screenshot before submitting the form.

Learn more about the Board of Trustees in this short video:

Lokaci

  • 2021-04-15 Yanke shawarar Board dangane da zaɓen dake zuwa
  • 2021-04-29 Kira dan masu sakai na aikin zaɓe
  • 2021-06-09 to 2021-06-29 Kiran neman Ƴan'takara
  • 2021-06-30 to 2021-07-02 Sanarwann Tabbatattun Ƴan'takarar da aka tan-tance
  • 2021-07-07 zuwa 2021-08-03 Yaƙin neman zaɓen ga ƴan'takara
  • 2021-08-04 Buɗe fara zaɓe
  • 2021-08-17 Kulle zaɓe
  • 2021-08-18 - 2021-08-24 Ƙirgar Zaɓe da gudanarwa
  • 2021-08-25 Sanar da sakamako
  • 2021 Satumba Board zasu zaɓi zaɓaɓɓun ƴan'takara
Board of Trustees election timeline

The Board election facilitators created a graphic of the timeline. This can be used to share information about the election. The graphic is available in more languages.

Campaign Activities

This is a list of campaign activities planned during the campaign period. Further activities are in the making, the list will be updated continuously. Community members are welcome to add additional activities to the list below. If you add activities, please link to the page where community members can find more information.

Sanarwa

Fitowar masu kaɗan kuri'u a zaɓukan baya yakai kashi 10% kawai. Anfi samun gudunmawa daga al'ummu masu mataimaka ga masu zaɓe. Irin waɗannan al'umma sun cimma kashi 20% na masu kaɗan kuri'u.

Masu sakai a Zaɓen

Kuna son taimakawa dan samun mambobi masu zaɓe daga al'ummar ku? Bakwa buƙatar samun ƙwarewa a aikin yin zaɓe. Masu sakai na zaɓe zasu iya taimakawa ga Zaɓen Board a al'ummar su. Masu sakai daga manhajojin Wiki daban-daban ana maraba dasu! Zarafin shine a samu aƙalla mai sakai ɗaya daga manhaja cikin manyan wiki 30 dan ƴan'zaɓe da suka cancanta. Taimaka dan samun mabanbanta kuma mafi kyawun Board of Trustees ta sanya al'ummar ku shiga cikin zaɓen!

Tattaunawa

Akwai tattaunawa sosai dake gudana a kewayen duniya akan zaɓen Board of Trustees. Kuzo Ku shiga cikin tattaunawar!

Chatin na Zaɓen Board a Telegram
Haɗakar masu gudanarwa na Zaɓen Board zasu riƙa sanarwa da yaɗa bayanai a nan.
Masu sakai na zaɓen daga Kudancin Asiya
Sanya links anan dan wasu su sama shiga tattaunawar

Haɗakar

Kwamitin Zaɓe
AbhiSuryawanshi
Carlojoseph14
HakanIST
KTC
Mardetanha
Masssly
Matanya
Ruslik0
Haɗakar masu gudanarwa
Quim Gil: matattari
Xeno: English communities and Meta-Wiki
Jackie Koerner- Maigudanarwa na Harshen Turanci da Meta-Wiki
Civvi: Italian communities
Oscar Costero- Maigudanarwa na yankin Latin Amurka
Mahuton Possoupe- Maigudanarwa na Harshen Faransa
Zita Zage- Maigudanarwa na yankin Sun Saharan Afirka
Denis Barthel- Maigudanarwa na Harshen Jamus da Cibiyoyin Arewa da Yammacin Turai
Ravan Al-Taie- Maigudanarwa na Gabas ta Tsakiya da yankin Arewacin Afirka
Krishna C. Velaga- Maigudanarwa na yankin Kudancin Asiya
Mohammed Bachounda- Mai-taimakon Gudanarwa

na yankin Harshen Faransa da yankin MENA

Mehman Ibragimov- Maigudanarwa na yankin Tsakiya da gabashin Turai
Sam Oyeyele: Yoruban communities and West Africa region
Vanj Padilla- Maigudanarwa na Gabashi, Kudu masu gabashin Asiya da yankin Pacific
Youngjin Ko: Korean communities and East Asia region
Ramzy Muliawan: Indonesian communities and Southeast Asia and the Pacific region

Bibiya

Zaɓukan Board of Trustees an sanya yin sune a 2020 Dan zaɓen uku daga cikin Trustees na al'ummu. A Afrilu 2020, Board announced cewa an ɗaga gudanar da zaɓen. Board of Trustees sanar da a Afrilu 2021 tsarin gudanar da zaɓen 2021 Board. The Board ɗin neman ƙarara mabanbanta al'umma daga shiga zaɓen.

Board ɗin ya ƙaru zuwa kujeru 16 dan ƙara samun ɗaukar nauyin ayyukan da suka ƙaru da samun ƙwarewa wurin juya akalar Wikimedia Foundation. Wannan ƙarin anyi shine saboda shawarwari da aka bayar daga masu duba tsarin shugabanci na waje.

  • 3 sabbin daga al'ummu- da zaɓaɓɓun kujeru cibiyoyi
  • 3 sabbin zaɓaɓɓun-kujerun Board

Kujeru huɗu za'a barsu dan dan zaɓe a 2021, ukun kuma anyi sune dan sake sabunta su daga yaddar da akayi a faɗaɗa Board ɗin. Sai wasu biyu daga kujerun al'ummu da Cibiyoyi da aka amince za'a zaɓa a 2022, tare da kujeru biyu na cibiyoyi da zasu fara (huɗu kenan duka).