Jump to content

Zaɓukan Gidauniyar Wikimedia/2022/Ƴantakara/Egbe Eugene Agbor

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2022/Candidates/Egbe Eugene Agbor and the translation is 100% complete.

Egbe Eugene Agbor (Eugene233)

Eugene233 (talk meta edits global user summary CA  AE)

Candidate details
Eugene Egbe
 • Personal:
  • Name: Egbe Eugene Agbor
  • Location: Yaounde, Cameroon
  • Languages: English, French, Kenyang
 • Editorial:
  • Wikimedian since: 2016
  • Active wikis: Wikidata, Wikipedia, Meta, Commons, MediaWiki, Wiktionary
Bayanan gabatarwa / Gajeren bayanin nema shiga.
Wannan shashen za'a fassara shi. (kalmomi 150 iya yawa)
Na shiga cikin tafiyar a 2016 amatsayin mai samar da kayana aiki da kuma taimakawa akan manhajoji kamar su Wikidata, Commons da Wikipedia da wasu. Babban abin da na fuskanta shi ne in samar da kayan aiki da zasu taimakawa al'umma marasa wakilci da su taimakawa waɗannan manhajojin ta sauƙaƙa hanyar bada gudummawa mai wahalarwa. Na yi aiki na tsawon shekara ɗaya da rabi amatsayin ED na Wikimedia Community in Cameroon da kuma kasancewa mai mashawarci ga al'umma na Wikimedia a Afirka.

Ina fatan in magance matsalolin al'ummu marasa wakilci da shigar su cikin manhajoji na Wikimedia musamman a harshen manhajar tare da tsarin dabara da tafiyar ke da shi a nan, ina son ganin al'ummu da dama suna aiki akan shawarwari da aka bijiro na Wikimedia da bada matsayar su, dan samun taimako sosai wajen cimma burin su.

Gudummawowi a manhajojin Wikimedia, kasantuwar ku acikin ƙungiyoyin Wikimedia ko ƙungiyoyin da aka yi alaƙa da su, ayyukan ku a amatsayin mai shiri a tafiyar Wikimedia, ko shigar ku cikin aiki tare da wata ƙungiya da tayi ƙawance da Wikimedia.
(kalmomi 100 mafi yawa)
I joined the Wikimedia movement in 2016 as liaison between the English and French sub-communities in Cameroon by assisting in all events and campaigns. I have served as a Wikimedia Foundation contractor and also with other Wikimedia affiliates on projects like the FormWizard extension, Scribe, WikiKwatt, ISA tool, African German Phrasebook, Wikidata trainings and as Wiki Kouman representative of Cameroon. from 2021, I was elected president of the Cameroon User group where I coordinate all projects and programs. As a mentor, I have been involved in training new developers in the GSoC program and the WMA project.
Ƙwarewa a fannin dabarar ka kamar yadda mashawarta suka buƙata a gare ku.
 • Tsarin dabaran gudanar da ƙungiya da kula da shi
 • Enterprise-level platform technology da/ko product development
 • Tsarin al'umma da doka
 • Kimiyyar sanin bayanan zamantakewa, big data analysis, da machine learning

(kalmomi 150 mafi yawa)

Despite my software analysis and development skills, I do have skills in project management, monitoring and evaluation, mentoring, community liaison, capacity building, organization strategy and community management.
Ƙwarewar sanin rayuwa. Munfi son mu karanta labari akan ƙwarewar ka a rayuwa a yankunan Afirka, Kudancin Asiya, Gabas da Kudu masu Gabas ta Asiya da Pacific, da Latin Amurka & Karibiya. Muna da imanin ƙwarewa a wannan yankuna zai taimaka wajen faɗaɗa ƙoƙarin Kwamitin dan su cimma tsarin dabaru da ake buri na samun shigowar kowa da kowa, duk da dai mun san wasu ƙwarewar suma zasu iya bada muhimman taimakawa.
(kalmomi 250 mafi yawa)
Being an English speaker growing in a French-speaking part of my country with a totally different culture from mine, and also getting involved with several communities in Africa and around the world while struggling to contribute to the sum of all knowledge, I can say that cultural adaptation is key and that is what has helped me so far to accomplish the projects and programs which I have been involved with in the past. The region which I hail from is a minority in population and has been marginalized for more than 30 years and coming from this part of the community to lead projects and programs has not been an easy task to accomplish but this has given me the drive to keep pushing and bringing significant changes by braving the odds which are considered as norms in the other parts of my community. This is not only particular to my local community for example, in the context of the African German phrasebook project, while visiting some habitants in villages where our community is not represented, we were chased out of these places due to the thought that Wikipedia is fake and we want to take information and sell to the foreign world. Nevertheless, with assist from some of our partners we are now able to reach out to these communities and effect our projects.
Kwarewa na al'adu da yare tare da yankuna da harsuna ƙari akan yankinku da harshenku na asali. Sanayya na al'adun da ake cuɗanya yana taimakawa wurin gina alaƙa a al'umma mai mabanbantan mutane.
(kalmomi 250 mafi yawa)
My interest and participation in languages with the so many partners and communities in and out of my country has brought to my attention that there is need to learn a little about each language and culture of a particular region before approaching their communities. For example the context of the AFrican German Phrasebook, I've had to learn at least how to introduce myself and how to dress in over 7 languages and communities other than where I stem from in a bid to get access to the native language speakers. Aside this, I have collaborated with several people from South Africa, Ghana, Ivory Coast and Tunisia which makes me receptive to all cultures and people of different communities easier.
Kwarewa a matsayin ka na mai ba da rajin hakkin samar da wuraren aminci na haɗin gwiwa ga kowa da/ko gogewa a yanayi ko yanayin bibiya, ƙuntatawa, ko wasu farmaki g haƙƙoƙin ɗan adam.
(kalmomi 250 mafi yawa)
I have made quite an attempt to support advocacy for human rights but for personal reasons I prefer not to share the details here.
Kwarewa dangane da (ko amatsayin maamba na, gwargwadon yadda ka zaɓi bayyanawa) ƙungiyar da ta fuskanci wariya a tarihi da rashin wakilci a cikin tsarin gudanarwa na shugabanci (wanda ya haɗa har da amma ba'a iyakance ga caste, launin fata, ƙabila, launi, asalin ɗan ƙasa, ɗan ƙasa, tantancewar jinsi, bayyana jinsi, sanayyar jima'i, shekara, addini, yare, al'ada, ilimi, iyawa, samun kuɗi shiga da muhalli).
(kalmomi 250 mafi yawa)
Growing from the English part of my country, it is no lo nger news that a majority of the community faces the issue of underrepresentation. As for the details, it could be found on credible sources online.
Verification Identity verification performed by Wikimedia Foundation staff and eligibility verification performed by the Elections Committee
Eligibility: Verified
Verified by: Matanya (talk) 09:02, 17 May 2022 (UTC)[reply]
Identification: