Jump to content

Universal Code of Conduct/Revised enforcement guidelines/Announcement/Voting/Email/ha

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Yanzu an buɗe zaɓe akan Tsarukan Tirsasawa da aka bita don Gamayyar Tsarin Gudanarwa

Barka $USERNAME,

Lokacin jefa ƙuri'a don Gamayyar Tsarin Gudanarwa da aka bita yanzu ya buɗe! Za a bude kada kuri'a na tsawon makonni biyu kuma za a rufe a 23.59 UTC a kan 31 ga Janairu, 2023. Da fatan za a ziyarci shafin bayanin masu jefa kuri'a akan Meta-wiki don bayanin cancantar masu jefa kuri'a da cikakkun bayanai kan yadda ake zabe.

A tsakiyar Janairu 2023, Tsarukan Tirsasawa na Gamayyar Tsarin Gudanarwa za a yi zabe na biyu na amincewa da jama'a. Wannan ya biyo bayan kuri'ar Maris 2022, wanda ya haifar da mafi yawan masu jefa kuri'a da ke tallafawa Tsarukan Tirsasawa. A yayin jefa kuri’ar, mahalarta sun taimaka wajen nuna mahimmancin damuwar al’umma. Mashawarta ta Kwamitin Harkokin Al'umma ya nemi a sake nazarin wadannan bangarorin da abin ya shafa.

Jagoran-sakai Kwamitin Bita yayi aiki tuƙuru don duba shigar al'umma da yin canje-canje. Sun sabunta wuraren damuwa, kamar horarwa da buƙatun tabbatarwa, keɓantawa da bayyana gaskiya a cikin tsari, da karantawa da fassarar daftarin aiki da kanta.

Za a iya duba tsarukan tirsasawa da aka bita a nan, kuma ana iya samun kwatancen canje-canje a nan.

Ƙungiyar masu sa kai masu zaman kansu za su binciki ƙuri'u, kuma za a buga sakamakon a kan Wikimedia-l, Dandalin Dabarun Motsawa, Diff da Meta-wiki. Masu jefa ƙuri'a za su sake samun damar yin zaɓe da raba damuwar da suke da ita game da tsarukan. Kwamitin Amintattu za su duba matakan tallafi da damuwar da aka taso yayin da suke duban yadda ya kamata a tabbatar da Tsarukan Tirsasawa ko kuma a kara inganta su.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

Wannan imel ɗin an aiko maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka da Wikimedia Foundation. Domin ku cire kanku daga karɓar saƙonnin yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail.

Plain text version

Barka $USERNAME,

Lokacin jefa ƙuri'a don Gamayyar Tsarin Gudanarwa <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines> da aka bita yanzu ya buɗe! Za a bude kada kuri'a na tsawon makonni biyu kuma za a rufe a 23.59 UTC a kan 31 ga Janairu, 2023. Da fatan za a ziyarci shafin bayanin masu jefa kuri'a akan Meta-wiki don bayanin cancantar masu jefa kuri'a da cikakkun bayanai kan yadda ake zabe. <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines/Voter_information>

A tsakiyar Janairu 2023, Tsarukan Tirsasawa na Gamayyar Tsarin Gudanarwa <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct> za a yi zabe na biyu na amincewa da jama'a. Wannan ya biyo bayan kuri'ar Maris 2022, <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Enforcement_guidelines/Voting/Results> wanda ya haifar da mafi yawan masu jefa kuri'a da ke tallafawa Tsarukan Tirsasawa. A yayin jefa kuri’ar, mahalarta sun taimaka wajen nuna mahimmancin damuwar al’umma. Mashawarta ta Kwamitin Harkokin Al'umma ya nemi a sake nazarin wadannan bangarorin da abin ya shafa.

Jagoran-sakai Kwamitin Bita yayi aiki tuƙuru don duba shigar al'umma da yin canje-canje. Sun sabunta wuraren damuwa, kamar horarwa da buƙatun tabbatarwa, keɓantawa da bayyana gaskiya a cikin tsari, da karantawa da fassarar daftarin aiki da kanta.

Za a iya duba tsarukan tirsasawa da aka bita a nan, <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines> kuma ana iya samun kwatancen canje-canje a nan. <https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Universal_Code_of_Conduct/Revised_enforcement_guidelines/Comparison>

Ƙungiyar masu sa kai masu zaman kansu za su binciki ƙuri'u, kuma za a buga sakamakon a kan Wikimedia-l, Dandalin Dabarun Motsawa, Diff da Meta-wiki. Masu jefa ƙuri'a za su sake samun damar yin zaɓe da raba damuwar da suke da ita game da tsarukan. Kwamitin Amintattu za su duba matakan tallafi da damuwar da aka taso yayin da suke duban yadda ya kamata a tabbatar da Tsarukan Tirsasawa ko kuma a kara inganta su.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

Wannan imel ɗin an tura maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka a Wikimedia Foundation. Domin cire kanku daga yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail List
<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_nomail_list>.