Wikimedia Foundation elections/2021/Voting/ha
The election ended 31 Agusta 2021. No more votes will be accepted.
The results were announced on 7 Satumba 2021. Please consider submitting any feedback regarding the 2021 election on the elections' post analysis page.
2021 Board Elections |
Main Page |
Candidates |
Voting information |
Single Transferable Vote |
Results |
Discussions |
FAQ |
Questions |
Organization |
Translation |
Documentation |
Zaɓen 2021 na Kwamitin Amintattu za'a fara daga ranar 4 ga watan Agustan shekara ta 2021 zuwa ranar 17 ga watan Agustan shekara ta 2021. Mambobi daga kowanne ƙungiyar Wikimedia na da damar zaɓar yan takarkaru huɗu na zangon shekaru uku. Wannan shafin ya kunshi bayanai kan yadda za'ayi zaɓen, cancanta mai zaɓe, da kuma FAQ na mai zaɓe.
Zaɓe
Idan ka cancanta ka jefa kuri'a:
- Karanta wannan
- Tabbatar da tsarin cancanta da majalisi na yanzu sukayi
- Yanke shawarar wani dan-takara kake goyon baya.
- Je ka shafin Jefa Kuri'a wato shafin SecurePoll."Za'a saka mashigar shafin gabanin a fara zabe.
- Bi dokokin wannan shafin.
How to vote
A kasa akwai wasu muhimman bayanai da zasu tabbatar da cewa zaben ku ya tafi dai-dai. A tabbata an karanta wannan sashin da kyau kafin fara zaɓe.
- Wannan Zaben zai yi amfani da tsarin kuri'a daya tak wato Single Transferable Voting Method. Za'a iya samun bayanin yadda lissafin kuri'u a nan.
- A shafin Zabe, mai jefa kuri'a zai ga jerin akwatinan zabe. Mai zabe zai zabar wanda zai zaba tun daga daga "Ra'ayi na daya" har zuwa "Ra'ayi na ashirin" (karancin ra'ayi).
- Masu jefa kuri'a zasu jera sunayen 'yan takarar da suka ga sunfi cancanta daga sama. Sunayen 'yan takarar da basu cancanta ba kuwa za'a jero su daga can kasa.
- Mai zabe zai iya tsayawa da jero 'yan takarar da yake gani sun cancanta a ko ina lokacin zabe. Misali, acikin 'yan takara ashirin, mai zabe zai iya zaben 'yan takara shida kacal ya jerasu ya bar goma sha hudu.
- Ana bukatar jero sunayen 'yan takara a tsare ba tare da an tsallake wata lamba ba. Tsallake Lamba zai iya kawo Kuskure. Misali:
- Ra'ayi na Farko: Susan
- Ra'ayi na biyu: (Babu Komai)
- Ra'ayi na Uku: Joseph
- Ba'a yarda da wannan ba. Baza'a iya kara ra'ayi na uku ba, ba tare da an saka ra'ayi na biyu ba.
- Mai zabe ba zai jera sunan dan-takara ba fiye da sau daya. Jero sunan mutum daya fiye da sau daya zai jawo kuskure. Misali:
- Ra'ayi na farko: Susan
- Ra'ayi na biyu: Susan
- Ra'ayi na uku: Joseph
- Ba'a yarda da wannan ba. An jero sunan 'yar-takara Susan sau biyu.
- Mutane zasu iya sake kada kuri'a a zaben. Zai goge wancan kuri'ar na baya. Zasu iya yin hakan ko sau nawa suke so.
Voting Example and Best Practices
There have been some questions about voting and how ranking candidates works. Here is a short explanation. Single Transferable Vote helps to rank preferences so you can share more than one choice with your vote. Let’s use colors of shirts as an example this time.
Your employer is ordering shirts for all employees and you need to pick a shirt color. Your employer will order the same two colors of shirts for everyone. They decide to allow everyone to vote. The colors of shirts are:
- Yellow
- Blue
- Orange
- Green
You absolutely love the color blue! Green is your next favorite color. Yellow is a fine color. Orange is not a good color for you at all. You do not like the color orange.
Here is how you should vote:
- Blue
- Green
- Yellow
But you should not rank orange at all.
- Here’s why:
Blue is the color of shirt you absolutely want to wear. A green shirt is your next preference, and you’d be fine with a yellow shirt. You would not at all be happy to wear an orange shirt.
What happens if you add orange to your vote:
You have more of a chance to end up wearing an orange shirt.
- Here's why:
If other people vote and they rank orange shirts higher than blue, green or yellow, your vote could go to orange. If you do not vote for orange, there is no vote of yours that can go to orange. Voting for orange increases the chance your employer will order orange shirts.
How does this relate to the Board of Trustees election?
Vote for the candidates you wish to seat on the Board in the order you prefer the candidates. Do not rank candidates you do not wish to seat on the Board. Only rank candidates you would like to see join the Wikimedia Foundation Board of Trustees.
Now that you know this, do you want to change your vote? No problem. Voters may vote again and this new vote will overwrite the previous vote.
Cancantar Zaɓe
Hukumar Kaddamar da zaɓe ke tsara cancantar jefa kuri'u. A tuntube mu ta hanyar tura sakon email a $electionsemial a ranar 13 ga watan Agustan shekara ta 2021 idan anyi ƙoƙarin jefa kuri'a an kasa amma an tabbata za'a iya zabe dangane da wannan tsari na cancanta da za'a zaryo.
Masu Gyara
Za'a iya kada zabe daga kowacce irin asusu da aka bude da kowacce Wikimedia wiki.
- Ba'a dakatar da kai fiye da sau daya ba a project.
- kuma kada ka kasance bot.
- kuma ka yi a kalla gyara 300 kafin 5 July 2021 a Wikimedia wikis;
- kuma kayi gyara fiye da 20 a tsakanin 5 Junairu 2021 da 5 Juli 2021.
Domin duba cantar asusunku zaku iya amfani da AccountEligibility tool
Developers
Masu bunkawa wato "developers" zasu iya kada kuri'a idan:
- sun kasance masu gudanar da Wikimedia server da kuma kofar shiga shell
- ko kuma hade akalla commit a daya daga cikin [Wikimedia repos Gerrit], a tsaknin 5 Junairu 2021 da 5 July 2021.
Ƙarin tsarin cancanta
- ko kuma sunyi haɗi akall sau daya a commit repo a cikin [skins1 nonwmf-extentions] ko kuma nonmwmf-skins,a tsakanin ranar 5 ga watan Janairun 2021 zuwa 5 Juli 2021
- ko kuma sunyi akalla merged commit a daya daga cikin Wikimedia tool repo (misali magnustools) a tsakanin 5 Junairu 2021 zuwa 5 Juli 2021
- ko kuma akalla sunyi gyara 300 kafin 5 Juli 2021, da kuma gyara 20 a tsakanin 5 January 2021 zuwa 5 Juli 2021
- ko kuma sun kasance masu kula da ko bada gudummawa a wasu tools, bots, user scripts, gadgets da kuma Lua modules a Wikimedia wiki
- ko kuma yayi aiki tukuru a zanawa da/ko kuma bin diddigin tsarin wata cigaba da yake da alaka da Wikimedia.
A kula: a take za'a iya kada kuri'a, idan ka iske ainifin tsarin cancanta. Dangane da wasu iyaka na Securepoll, mutanen da suka riske tsarin karin cancanta kan kasa jefa kuri'a kai tsaye, face sun iske was tsarin cancantan. idan kana tunanin ka iske wadannan karin tsarin cancantan, to a tura mana sako ta email a board-electionswikimediaorg acikin akalla kwanaki 4 kafin ranar zaben wato a ranar ko kafin 13 ga watan Augutan 2021. idan muka ga ka cancanta, to zamu kara ka da kanmu, don ka sama daman jefa kuri'a.
Ma'aikatan Wikimedia Foundation da masu bada gudummawa
Ma'aikata da masu kwantiragi da Wikimedia Foundation na yanzu, zasu iya zabe idan sun fara aiki da wikimedia kafin 5 Juli 2021.
Rassan Wikimedia movement da ma'aikata da 'yan kwangila
Chaptan Wikimedia na yanzu, ma'aikatan kungiyoyi da user group da masu kwangila zasu iya zabe idan sun fara aiki da kungiyoyinsu daga 5 Juli 2021.
Membobin Board na Wikimedia Foundation, membobin board na masu bada shawara, membobin Kwamitin FDC
Membobin hukumar amintattu na Wikimedia Foundation, hukumar bada shawarwari da kuma Kwamiti na kasafta kudade na da, da na yanzu sun cancanta suyi zabe.
Single Transferable Vote
Wannan tsarin zaben zai bada damar jera 'yan-takara. Amfanin hakan shine, mai zabe zai iya jera ra'ayinshi dangane da wanda yake so. Wannan zai bada daman zaba ba tare da yarda ko sukan wani ba. Idan dan takarar a ka saka a sama ya samu kuri'u da yawa, za'a maida kuri'arka ga dan-takarar da ka saka a na biyu. Idan ra'ayinka na farko bazai ci ba, kuri'ar ka zata koma ga na dan-takara na biyu. Da sauransu.
An inganta SecurePoll don wannan tsarin zaben. Meek's STV da Droop quota sune tsarin da akayi amfani dasu.
Voting FAQ
1. Ya zanyi in tabbatar da cancanta na?
Masu gyara zasu iya amfani da AccountEligibility tool don tabbatar da cancantar su a wannan zaben. Za'a iya amfani da global account information page don karin bayani akan yawan gyararrakin ku da tarihin gudunmawar ku.
2. Ya ake tsara matakan cancanta?
Kwamitin Zabe ke tsara matakan cancanta gabanin fara zabe.
3. Mai zaben da ya cancanta ya kasa zabe
Zaka iya amsar sako: 'Yi hakuri, baka cikin jerin mutanen da aka ba daman kada kuri'a a wannan zaben.
Mafita
- Ka tabbata kayi ka shiga wato log in
- Ka tabbata cewa kana zabe ne daga Meta, zaka iya amfani da this link don zuwa shafin zabe.
- Idan ka kasance mai bunkawa, ma'aikacin ko memba na bada hukumar shawarwari na wikimedia Foundaton , kwamitin zabe baza a iya hadaka da kowacce username ba. ka tuntubi board-electionswikimediaorg don a saka ka a cikin jerin sunayen masu zabe.
- Idan har wayau ka kasa zabe kuma ka tabbata cewa ka cancanta to a taimaka a bar sakon akan election talk page ko kuma a tuntubi kwamitin zabe a board-electionswikimediaorg. Za'a amsa maku a tsakanin awanni 72.
4. Na kasa shiga VoteWiki
Ba'a bukatar shiga cikin VoteWiki. Idan aka ga takardan zabe, to SecurePoll ya gane ku. Saboda dalilan tsaro, akwai ka'idaddun yawan asusu da akayi rijista a VoteWIki.
5. Shin kowa zai iya ganin wanda na zaba?
A'a, an sirranta zaben. Anyi amfani da software na SecurePoll. An sirranta kuri'u. Ba wani daga cikin 'yan kwamitin zabe, ko wani daga cikin ma'aikatan Wikimedia Foundation da ke da damar riskar su. Memba na kungiyar Trust & Safety na Wikimedia Foundation ke riqe da makullan lambobin sirrin zaben. Da zarar an kunna makullin, zaben ya tsaya.
6. Wani bayani ake tarawa game da masu zabe?
Wasu daga cikin abubuwan da ake dubi game da masu zabe sun hada da zabar mutane kadan wanda suke dubawa da kirga zabe (the Election Committee). Wannan sun hada da IP address da kuma user agent. Ana goge wannan data kai tsaye a cikin kwanaki 90 bayan zabe.
7. Ya za'ayi amfani da wannan bayani?
Za'a yi takaitaccen bayani game da tsarin awo na wannan zaben a shafin Hukumar Yardaddu na Zabe a Meta da kuma rahoton Post-Analysis na zaben Board of Trustees 2021. Babu wani bayani akan mutane da za'a wallafa. Wadannan bayanan mutanen za ayi amfani dasu ne wajen nuna yawan kuri'u masu zaman kansu da kuma yaduwar masu zabe a duniya.
8. When I vote, I see no acknowledgement that the vote was received, and an automated message appears saying that I need to be logged in to vote. What is happening?
You do not need to log into votewiki to vote. This error is likely a caching issue. We apologise for this hassle: please try to vote again at https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2021 This should prompt you with a message saying "The vote will be conducted on a central wiki. Please click the button below to be transferred." Clicking on the button will send you to the voting server and should allow you to vote.
Also note that you are free to assign or change your voting preferences as many times as you like. Only one vote per user will be stored, and the system will simply replace your old vote(s) with the new one, and discard any previous vote(s).
When your voting process is complete, a receipt is displayed on your screen, which you may retain as evidence that you have voted.
9. How is the voting system safeguarded from users entering multiple votes?
Only one vote per user is stored on the system. You are free to assign or change your voting preferences as many times as you like. The system will simply replace your old vote(s) with the new one, and discard any previous vote(s).
8. Wasu tambayoyi da ba'a ambata ba anan
Don kura-kuran kayan aiki ko tsarin zabe, To a taimaka a bar username da ake so ayi amfani dashi wajen zaben da kuma daga inda kake kokarin yin zaben. Memba daga cikin kwamitin zabe zai amsa maka ta sakon email da gaggawa