InternetArchiveBot/Matsala

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Jump to navigation Jump to search
This page is a translated version of the page InternetArchiveBot/Problem and the translation is 70% complete.
Outdated translations are marked like this.
InternetArchiveBotAna buƙatar rufe bot ɗin yanzu

The Management Interface tells me I am blocked when I am not

Tracked in Phabricator:
task T274050

This is a bug. The problem is not with your account. We believe the problem is with the MediaWiki API rather than InternetArchiveBot itself. You can track progress of this bug on Phabricator.

Bot din yayi kuskuren ikirarin hanyar haɗin yanar gizo ta mutu

Bot din yana amfani da Ingilishi a inda bai kamata ba

The bot is using the incorrect date format in templates

  • Modify the bot configuration for your wiki. Make sure your wiki is selected from the dropdown on the top right.
  • Scroll to "Default used date formats". Define one date format per line, using the strftime syntax. The format that is preferred by your wiki should have the prefix @default: in front of it.
  • Scroll to the bottom and submit. If there are still issues, leave a message on User talk:InternetArchiveBot.

Na kunna bot din wiki na amma bai yin aiki

Idan bot bai taba budewa a wiki naka ba, yana iya yiwu wa ba'a kunna bot din ba. Sai a bar saqo akan shafin tattaunawa, zamu iya aiki kan duba yanda zamu gyara maka bot na wikin ka. Har wayau, idan aka kunna bot akan wiki a karo na farko, zai iya daukan lokaci mai tsawo kafin ya fara aiki a farko.

Idan bot ya taba aiki akan wikin ka a da, zai iya yiwuwa an kashe makunnin bot dinne daga na'ura. Idan hakan ya faru, zai iya yiwuwa saboda akwai dan tangarda dake hana InternetArchiveBot yayi aiki yadda ya kamata akan wikin. Sannan a dan jira sabis ya dawo kan wannan wikin. Sannan a kara dubawa a tabbata cewa ba'a tsaida ka ba akan wiki.

Ina buƙatar saita hannu da hannu ko URL a raye ko ya mutu

Wasu kwari ko buƙatun fasali