Wikimedia Foundation elections/2021/2021-08-27/Second board voter e-mail/ha

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Wikimedia Foundation elections/2021/2021-08-27/Second board voter e-mail and the translation is 100% complete.

From: Kwamitin Zaɓe na Gidauniyar Wikimedia <board-elections@lists.wikimedia.org>

Kutuna da kaɗa ƙuri'a a zaɓen Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia

Barka $USERNAME,

Ka sami wannan imel ɗin ne saboda kana cikin waɗanda suka cancanta su kaɗa ƙuri'a a Zaɓen Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia. An fara zaɓen ne a Augusta 18, 2021 kuma za'a kammala a Augusta 31, 2021.

Gidauniyar Wikimedia suke gudanar da manhajoji kamar su $ACTIVEPROJECT a ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Amintattu. Kwamitin shike da babban ikon zartaswa a Gidauniyar Wikimedia. Samu ƙarin ilimi sosai dangane da Kwamitin Amintattu.

A wannan shekara akwai kujeru hudu da za'a zaɓa daga kuri'un al'ummar editoci. Ƴan'takara sha-tara daga ko'ina na duniya sune suke neman kujerun. Samu ƙarin ilimi game da Ƴan'takarar Kwamitin Amintattu na 2021.

Kusan mambobi 70,000 na al'ummomi ne aka aikawa saƙo dan suyi zaɓe. Kuma har da kai! Za'a gama kaɗa ƙuri'a a 23:59 UTC Augusta 31. Kuje ku kaɗa naku ƙuri'ar a [$SERVER/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2021 SecurePoll on $ACTIVEPROJECT].

Idan kun riga kun kaɗa naku ƙuri'un, mungode da yin zaɓen ku kuma ku mance kawai da wannan imel ɗin. Kowane mutum sau ɗaya zai iya yin zaɓen koda ko yana da akwatin aiki dayawa ne.

Karanta ƙarin bayani akan wannan zaɓen.

Sa-hannu,

Kwamitin Zaɓe

Wannan imel ɗin an tura maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka a Wikimedia Foundation. Domin cire kanku daga yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail List.

Plain text version

Barka $USERNAME,

Ka sami wannan imel ɗin ne saboda kana cikin waɗanda suka cancanta su kaɗa kuri'a a Zaɓen Kwamitin Amintattu na Gidauniyar Wikimedia. An fara zaɓen ne a Augusta 18, 2021 kuma za'a kammala a Augusta 31, 2021.

Gidauniyar Wikimedia suke gudanar da manhajoji kamar su $activeproject a ƙarƙashin jagorancin Kwamitin Amintattu. Kwamitin shike da babban ikon zartaswa na Wikimedia Foundation. Samu ƙarin ilimi sosai dangane da Kwamitin Amintattu:

<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_Foundation_Board_of_Trustees/Overview>

A wannan shekara akwai kujeru huɗu da za'a zaɓa daga ƙuri'un al'ummar editoci. Ƴan'takara sha-tara daga ko'ina na duniya suke neman kujerun. Samu ƙarin ilimi game da Ƴan'takarar Kwamitin Amintattun na 2021:

<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_Foundation_elections/2021/Candidates#Candidate_Table>

Kusan mambobi 70,000 na al'ummomi ne aka aikawa saƙo dan suyi zaɓe. Kuma har da kai! Za'a gama kaɗa ƙuri'u a 23:59 UTC Augusta 31. Kuje ku kaɗa naku ƙuri'ar a $ACTIVEPROJECT: <$SERVER/wiki/Special:SecurePoll/vote/Wikimedia_Foundation_Board_Elections_2021>

Idan kun riga kun kaɗa naku ƙuri'ar, mungode da zaɓenku kuma mance kawai da wannan imel ɗin. Mutum kawai sau ɗaya zai iya yin zaɓe koda ko yana da akwatin aiki dayawa ne.

Karanta ƙarin bayani akan wannan zaɓen:
<https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:MyLanguage/Wikimedia_Foundation_elections/2021/Board_of_Trustees>.

Sa-hannu,

Kwamitin Zaɓe

--

Wannan imel ɗin an tura maka shi ne saboda kayi rijista da imel ɗinka a Wikimedia Foundation. Domin cire kanku daga yin zaɓe nan gaba, sai ku sanya sunan ku na ma'aikaci a jerin Wikimedia No Mail List
<https://meta.wikimedia.org/wiki/Wikimedia_nomail_list>.