Kwamitin masu bin diddigin korafe-korafe

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Ombuds commission and the translation is 59% complete.
Shortcuts:
OC,
OMBCOM
Ombuds Commission
Activity reports

Kwamitin masu bin diddigin korafe-korafe, a madadin Majalisar amintattu , suna bincike akan korafe-korafe akan keta Ka'idojin sirri, Ka'idojin Duba masu amfani da shafi da kuma Ka'idojin masu bin diddigi, a kowanne shafin Wikimidiya. Har wayau zasu rika yin bincike ga Majalisar akan bin dokokin gida na Duba masu amfani da shafi ko kuma |Masu bin diddigi ko kuma ka'idoji da suka shafi Duba masu amfani da shafi na duniya da kuma ka'idojin masu bin diddigi.

4. Ayyuka

Bayan bincike a hukumance, zasu yi shari'a a tsakanin mai korafi da kuma wanda ake tuhuma (wani lokacin masu duba masu amfani da shafuka , masu bin diddigi, bureaucrat , adimin ko kuma memba na kwamitin sulhu ). Masu bin diddigin korafe-korafe zasu taimaka Daukakin Majalisar, Manyan Darektoci ko kuma majalisa a wajen tafiyar da bincike.

Lokacin da bincike ya tabbata, masu masu bin diddigi za su dauki alhakin ilmantar da Masu Duba masu mafani da shafuka ko wasun su game da manufofin sirri na Gidauniyar. Lokacin da aka keta Manufofin Tsaro, Samun dama ga Manufofin Bayanai marasa Jama'a, Manufofin CheckUser, ko Manufofin Kulawa, ya kamata kwamishinan ya ba da rahoto ga Babban Darakta ko ma'aikatan da aka zaba kuma ya ba da shawarar hanyar aiki (kamar cire damar kayan aiki). Bugu da ƙari, hukumar na iya ba da shawarar canje-canje masu dacewa ga manufofi ko software.

Rashin nuna ra'ayi

Ya kamata a gudanar da bincike ta yadda masu gabatar da kara suka tsara ta hanyar da masu gabatar da shirye-shiryen suka ƙayyade don tabbatar da adalci da rashin son kai. A matsayin jagora na gaba ɗaya, ya fi kyau masu kula da su guje wa rikice-rikice na sha'awa kamar yadda zai yiwu, musamman ta hanyar guje wa amfani da CheckUser na yau da kullun ko damar kulawa kuma ba aiwatar da korafe-korafe a kan ayyukan da suke masu gyara sosai. Koyaya, batutuwan da suka zo gaban hukumar ba a bayyana su ba, kuma harshe da al'adun ayyukan daban-daban na iya haifar da shingen ga baƙi. Saboda haka, yadda hukumar ke binciken korafe-korafe an bar su ga ra'ayin mambobinta da aka nada.

Kasancewa memba

Ma'aikatan Gidauniyar Wikimidiya ne ke zaban membobin masu bin diddigin korafe-korafe daga al'ummomin Wikimidiya. Ana gabatar da kira ga masu ra'ayin bayar da gudummawarsu a kowacce shekara a farkon watan Oktoba a jerin adireshin imel na Wikimedia-L da kuma shafukan tattaunawa na wannan manufa, da kuma sauran zaurukan taro na sauran shafuka wanda suka dace. Ana zaben su (a tsammani ace sun amince) na tsawon akalla shekaru biyu (shekara daya kafin kaddamar da na 2023-2025). Ana iya zaben mutum daya ko biyu don maye gurbi a wasu lokutan. Ana iya zaben Sitwa -mai lura wanda zai yi aiki tare da su masu bin diddigin korafe-korafe.

Haƙƙoƙi da aka basu

Ombuds suna da haƙƙoƙi masu zuwa a duniya, daga cikin sauransu:

  • Search deleted pages (browsearchive)
  • Check users' IP addresses and other information (checkuser)
  • View the checkuser log (checkuser-log)
  • View deleted history entries, without their associated text (deletedhistory)
  • View deleted text and changes between deleted revisions (deletedtext)
  • View private logs (suppressionlog)
  • View revisions hidden from any user (viewsuppressed)

Membobin yanzu

User Home wiki(s) Language spoken IRC nick Term expires
だ*ぜ (CA) zhwiki zh, yue, wuu, lzh, en-4, ja-3 Dasze 2026
Ameisenigel (CA) dewiki, wikidatawiki de, en-4, nds-2, fr-1, tlh-1 Ameisenigel 2026
Arcticocean (CA) en, sco-3, es-2, gd-1 2026
Bennylin (CA) idwiki id, pea, en-5, jv-4, zh-3, ms-3, es-2, ban-1, su-1, jv-x-bms-1 2025
Daniuu (CA) nlwiki nl, en-4, de-2, fr-2, la-2, vls-2, li-1 Daniuu 2025
Doğu (CA) trwiki tr, en-3, sr-1, ru-1 2026
Emufarmers (CA) enwiki en, la-2 Emufarmers 2026
Faendalimas (CA) wikispecies en, pt-3, it-2, fr-1 faendalimas 2026
MdsShakil (CA) bnwiki, bnwikibooks bn, en-3, as-1 MdsShakil 2025
Minorax (CA) commonswiki, metawiki, simplewiktionary, wikidatawiki en-5, zh-5, nan-2, fr-1, ko-1, ms-1, yue-1 Minorax 2025
Nehaoua (CA) arwiki, frwiki ar-n, fr-4, en-2 2026
Renvoy (CA) ukwiki uk, ru-4, en-3, pl-3, lt-1 2026
RoySmith (CA) enwiki en roy649 2026
Vermont (CA) ‡ enwiki, metawiki, simplewiki en, ru-2, es-1 Vermont 2025

† Advisory member; ‡ Steward-Observer, terms expire in February of listed year

Duba kuma jerin da aka kirkira kai tsaye.

Don samun zama memba na gaba, duba nan.

Shigar da korafi

Ana iya kai kuka zuwa ga komitin masu bin diddigin korafe-korafe ta wadannan hanyoyi (musamman a harshen da daya daga cikin membobin ke ji):

Duka hanyoyin zasu tura sakonni kai tsaye zuwa ga jerin sakonnin imel na OC

A taimaka a bu wannan ka’idoji a yayin shigar da korafi zuwa ga komotin:

  1. Ku zamanto masu bayani a takaice: sakonni masu tsawo da ke dauke da bayanai marasa kan gado yana sanya ya zama mai wuya ga komitin wajen tace korafin a kan lokaci.
  2. Ku zamanto masu kuduri: a kiyaye yin korafi dangane da jita-jita ko zartar da hukunci ba da kwakkwarar hujja ba.
  3. Ku gabatar da hujja: Ku riqa samar da bamu mahadar tarihin shafi ko kuma mahadar shafi na dundundun a inda ya dace.
  4. Ku zamanto masu takamaiman bayani Kuyi takaitaccen bayani akan wani bangare na doka ne aka take.
  5. A taimaka a sanar damu idan wiki naku na da komitin sulhu (ko makamancin hakan) sannan kuma idan kun kai mash kara (ki kuma kun yi amfani da wani mataki na warware rikici da ya dace da al’ummar ku) kafin kai kara zuwa ga komitin korafe-korafe. Ku samar da mahada zuwa ga shafukan da suke da alaka da hakan.

Tace bayanai/Rahoto

Za’a tace korafe-korafe da aka kawo mana ta wadannan hanyoyi:

  • Tabbatar da korafin: Zamu tura sanarwar tabbar da amsar korafi zuwa ga mai korafi, sannan a inda ya dace zamu bukaci karin bayani akan sauran bayanai.

Rahoton Ayyuka

Ayyuka:

See also